dokokin kiwon lafiya - moh hajj 19... · a guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya...

12
Dokokin kiwon lafiya a Hajji da Umrah

Upload: others

Post on 04-Aug-2020

5 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

Dokokin kiwon lafiyaa Hajji da Umrah

Page 2: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an
Page 3: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

1

Tsarin Tsaro

Guji guguwa, ture-ture da matsuwa Domin sune su kan jawo rauni da gogewan jiki a lokacin Hajj

Zabi lokaci mafi dacewa na tafiya da kuma jin ayyukan Hajj

1. A kula da tsabtan jik Ta wanka a kai a kai, da ruwa mai tsabta, sabulu da sauran abubuwan tsabtacewa2. Wanke hanaye da kyau, kafin da bayan cin abinci, Bayan amfani da gidan bayi, Bayan tari, Idan ana dawowa zuwa wurin zama3. kada a tufa yawu a bene4. A yi amfani da takardar bayan gida: Idan ana tari ta hanyar rufe baki da hanci, bayan haka sai a zubar da takardan bayan gidan a kwandon shara5. Ayi amfani da gida idan za yi kasha da fitsari kawai6. Kada a zubar da shara da raguwan abinci a titi.7. A canza tufafi a kai a kai 8. A Tsabtace baki kuma a goge hakora kowace rana

Tsabtan jiki da cikakken tsabta

Page 4: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

2

Wasu mahajjata sukan sake amfani da mahaska ko da razar da wasu suka yi amfani das hi, Wannan zai iya sa su su dauka irin kwayar cututukan da ake samu ta jinni Ma� hatsari a cikin wadan nan cutuka shine ciwon hanta(B) and (C). Shi ya sa ya ke da muhimmanci kowani mahajjata ya yi amfani da kayan aski na sirri Kaman razar da Mahaska kuma a zubar das u a kwandon shara bayan an yi amfani das u

Yana da kyau kuma a: A zaba mai haski wanda yana da izini

Kuma a tunashe mai haski ya wanke hanayyen sa da ruwa da sabulu

ka�n a yi Haskin

An bayar da shawar a yi amfani da Irin mahaskar da ake amfani das u so

daya kawai. A guji yin amfani da ko wani irin mahaska har wanda ana

iya caza razar su bayan haski

Kadda a raba kayan aiki na sirri da kowa. Kayan aiki kaman magogan

gashi, soso, alum, da sauran su.

Tuna cewa amfani da mahaska da razan kanaka,Ita cen hanyar ma� kyau na kare kanka daga kama ciwo mai tsanani.

Gashi da Haski

Page 5: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

3

Cututukka na numfasi:Wadannan cututukka sune mafi yawanci a kakar Hajji. Akan yada su ta wurin tari kuma sun kunshi kasha biyu:1. Ciwon fili na numfashi na sama: (Kaman murah, ciwon makogwaro da kuma ciwon huhu). Yawancin lokaci su kan jawo gajiya da kasawa.

2. Ciwon fili na numfashi na kasa: Bayannar cututtuka: Tari da majina, zazzabi, ko rashin karfi na numfashi. Idan ba a bi das u ba, za su kai ga tsananin rikitarwa na lafiya.

Yadda za a kare Cututukka na numfasi:1. A guje mutanen da sun kamu da cutan.2. Kadda a yi amfani da kayan aiki da abubuwan sun a sirri. 3. A tsabtace hanaye a kuma guje tattaba idanuwa da hanci.4. Kamar yadda ya yiwu, a yi kokari a guji taron mutane.5. A guji zuwa kusa da fanka ko air conditioning don yawan wucewan iska.

Cututukka na numfasi a kakar Hajji da Umrah

Page 6: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

4

Janar shawara ga mahajjatan da sun kamu da mura da tari a lokacin hajji da Umrah:1. A sha ruwa da yawa 2. A dinga hutu sosai 3. TA sha magungunan ciwon jiki da na mura, da umarnin malamain kulla da lafiya. 4. TA sha magungunan mura. Amma masu hawan jinni kada su shad a Cardiac ischemia5. TA sha magungunan tari a lokacin day a kamata, masaman busheshen tari ko idan tari ya yi tsanani da dare.6. guji shan maganin zazzabi idan bad a umurnin likita ba.

A akan kama cututukkan ciki ta bacteria, virus ko fungus, wanda a ka same su a abinci ko abin sha maras tsabta.Hanyoyin kare wa:

A tabattar da Aminci da tsabtar abinci da abin sha da mahajjatan zai ci ko sha. A kulla da tsabtar jiki ta wank hanaye day kyau day kuma kin yin amfani da kayan aikin sirri na wasu.

Cututukkan ciki

Page 7: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

5

A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an dafa nama da kyau. A ci ‘ya’yan itatuwa da ganye sosai. A sha ruwa da lemu sosai.Zalunta Zawo:Yana da kyau a sha ruwa da yawa don kare raguwan rowan jiki. Amma idan zawon ta yi tsanani kuma mahajjatan ya zub da rowan jikin sa sosai, wajib ne a kais hi asibi ta sauri.

kare jiki dag a cutan ciki, zawo, tumbudi da amai, da sauran su,Zai iya yuwa ta wurin cin tsabtacen abinci da kuma kulla da tsabtar jiki ta wankeHanuwa da kin yin amfani da kayan aiki na sirri na wadansu.

Masu ciwon tsigar za su iya hidimomin Hajji da Umrah bayan kwaji asibiti ta nuna cewa za su iya. Amma su kula da wadanan ababai:1. Kankantar tsigar jinni2. Rauni a kafa da ko wani gaban jiki3. Gogewan jiki da masu ciwon tsigar za su kamo

Shawarar kullan lafiya ga masu ciwon tsigar

Page 8: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

6

Hanyoyin da masu ciwon tsigar za su iya guje wadanan ababi sune kamar:1. A sa munduwa a hanu ko kuma a rike kati don nuna cewa kana da ciwon tsigar kuma katin ta rike bayanin magungunan da kake sha don a iya taimakon ka idan ta yi tsanani.2. Ka rike nakuran kwajin tsigar jiki domin a tabattar cewa tsigar jinin ka na nan daidai koyaushe.3. Ka rike rohoton likita da kai mai cikaken bayanin lafiyarka, ka kuma kaya ma makwabtanka a wurin zama game da lafiyarka da kuma llikitan da ke kusa da kai don a yi taimako idan ya yi tsanani.4. Sha magungunan ka a yanda ya kamata ta umurnin likita mai izini.5. A tabattar cewa insulin na nan da sanyi a lokacin daukawa da ajiyewa6. Ka sa safa mai kauri a kafa don karewa daga raunin kafa kuma kada ka yi tafiya da budeden tafin kafa.7. Be cancanta ka yi Tawaf (zagayan Ka’aba) ko Sa’I (tafiya a tsakanin Sarfa da Marwa) idan ba ka sha magungunan ka ba.8. Ci abinci a yanda ya kamata.9. A guje cin abinci mai tsigar da zaki.

Page 9: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

7

10. TA dakatar da hidimomin Hajji idan ka fara jin alamar saukar tsigar jinni (Kamar rawan jiki, sanyi da rawan ido, gajiya da yunwa, da kuma zufa) sai a sha magunguna a yanda ta cancanta.11. A sha ruwa da kyau a kai a kai12. Idan za ka yi haski, kada kayi amfani da razar don a kuji jin rauni, amma a yi amfani da mahaska na lantarki.

Shawarar kular lafiya ga masu ciwon zuciya:Masu ciwon zuciyar za su iya hidimomin Hajji idan yanayin rashin lafiyarsu bashi da tsanani. Amma yana da muhimmanci su bi wadanan shawarwaru:1. Ka nimi shawar likita don ka tabatar ko za ka iya yin hidimomin Hajji.2. Ka diba magungunan ka ka ajiye a wurin da za ka iya dauka idan rashin lafiya ta yi tsanani.3. Ka rike rihoton likita da bayanin gane da lafiyarka da kuma magungunan da ka ke sha.4. Ka guji ba jikin ka wahala5. Ka rage tunani da rashin hutu,

Masu ciwon zuciya

Page 10: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

8

6. Ka ci abinci maras kitse ka luma bi umurnin likita gane da ababain day a kamata ka ci.7. Ya cancanta ka je Hajji da yanuwanka don a taimake idan ciwon ta yi tsanani.

Idan kaji zafi a kirji ko wuya a numfashi, Ka huta sosai. Idan zafi a kirji ta yi tsanani, Ka je asibiti ta sauri.

Wadansu mahajjatan sukan ji allamar rashin lafiya bayan Hajji. Wadanan alamomin ban a cuta ba ne, na gajiyan hidimomin hajj ne. Amma bayan dan lokaci, alamomin za sub ace idan an sha magungunan ciwon kai da na zafin jiki. Alamomin sun kunshi:

Kajiya da kasawa. Zafi a tsokan jiki. Ciwon kai Canjin launun fata zuwa baki Tsanyi Barci a akai akai

.

Kulla da lafiya bayan Hajji

Page 11: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

9

Alamomin na sukan zo daga: Yawan tafiya ko zama a rana Yawan yawp da juye-juye Yawan kusa da masu cutan mura.Ka nima shawarar likita idan alamomin sun yi tsanani bayan kwanaki.

Bayan Hajji, idan an dawo, kada kayi kusa da sauran mutane idan kana da cutan mura, ka kuma nemi taimako dag a wurin likita.

Page 12: Dokokin kiwon lafiya - MOH Hajj 19... · A guji madaran da ba a sarafa ba, da kuma abincin da ya canza launi da dandano. A guji abinci masu kitse da tsigar a kuma tabattar cewa an

920009080