funded by implemented by giz...wato nawa kuke samu a wata, sannan nawa kuke kashewa a watan. yin...

41
This publication has been produced with the assistance of the European Union. The contents of this publication are the sole responsibility of GIZ and its partners and can in no way be taken to reflect the views of the European Union. Funded by The European Union Implemented by GIZ

Upload: others

Post on 29-Oct-2020

7 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

This publication has been produced with the assistance of the European Union. The contents of this publication are

the sole responsibility of GIZ and its partners and can in no way be taken to reflect the views of the European Union.

Funded by The European Union

Implemented by GIZ

Page 2: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

AMA WANI IRIN WAHALA NE

WANAN? YAYA ZA’A CE BA MU DAKUDIN

SAYAN KAYAN MAKARANTAN

YARAN MU?

`

HMMM. KUMA BA MU SAYA MASU A SHEKERAN DA YA

WUCE BA.

GASKIYA FA, KUMA GASHI BANA GANE INDA KUDIN AIKIN WELDAN NAN KE SHIGA, SHAGON KIMA BAYA KAWO KOMAI.

DASHE DA MATAN SHI, LYDIA, SUNA CIKIN DAKI DA YAMMA.

1

Page 3: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

`

AYYO, WATO KANA GANIN

KUDIN CEFANE DA KAKE KAWOWA YANA

ISHEN MU KENAN?

KI GANI, BA NA SON MU SHIGA

MUSU.

2

AMA KINA IYA SIYAN ANKO NA

KOWANI BUKIN DA AKE DINKAWA A

GARIN NAN.

KAI FA? AMMA DUK KUDIN DA KAKE SAMU A

GONAN DANKALIN KA. BA A SHAYE-

SHAYE SUKE TAFIYA BA?

Page 4: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

3

NA CE BA, IDAN ABUBUWA BASU GYARU A WANAN SHEKARAN

BA. BA ZAMU IYA SIYAN MOTAR PICK UP DA MUKE SHIRIN SIYA

BA FA.

EHEN! AMA KA DUBI BABBAN ABOKIN KA PONFA. SHI MA YANA AIKIN WELDA DA NOMAN DANKALI, AMA

BAYA SAMU DAMUWAN KUDI KAMAN MU. KO ZAKA JE KA

TAMBAYE SHI, KO MENE YAKE YI WANDA MU

BAMA YI?

GASHI DA NI DA SHI, IYAYEN MU TALAKAWA

NE BALLE IN CE YA GAJI ARZIKI TA

WURIN NASA IYAYEN. GASKIYA KIN YI

TUNANI MAI KYAU.

LA LA LA! GASKIYA NE FA.

Page 5: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

4

MATSALOLIN DA MU KE TA FAMA DASU KE NAN FA. KAI, KUDIN KAYAN MAKARANTAN YARA MA, YA GAGARE MU.

NA JI KA, AMMA ME

DA ME KAKE YI DA KUDIN KA?

WASHE GARI DA YAMMA DASHE YA HADU DA PONFA

A WURIN AIKIN SA, DON YA NEMI SHAWARA.

EAY TOH...

BUKATU NA SUN YI

MANI YAWA.

Page 6: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

5

YA KAMATA KA SAN BANBANCIN ABIN DA

KU KE SO, DA ABIN DA KU KE BUKATA. KUMA, KA DINGA

RUBUTA KUDI DA KE SHIGA DA FITA A

KARSHEN KOWANE WATA. WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU.

Page 7: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

6

HMMMM, TAMBAYE

NI?...

AMMA TSAYA, IDAN KUNA KASHE KUDI DUKA A WADANAN

ABUBUWAN, TA YAYA ZA KU SAYI MOTAR PICK-UP

DIN?

TOH, KA KOMA GIDA KUDAIDAITA DA MATAN KA KU YI

SABUWAR SHIRIN AMFANI DA KUDI DA KUMA AJIYAN KUDI MAI DACEWA. SAI MUN HADU ZA MU

CIGABA DA WANAN MAGANAN.

Page 8: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

7

INAAAA? BAN YARDA BA

DA DARE KUMA, DASHE YA BAYYANA WA

LYDIA SABUWAR SHIRIN KASHE KUDIN SU ... YA NUNA DOLE ZAMU MANTA DA ZANCEN SAYAN

MOTAR PICK UP FA SAI 2017.

KI SAURARENI MANA.

NI MA BA HAKA NAKESO BA, AMA

IDAN BAMU CHANJA HALIN KASHE

KASHEN KUDIN MU BA, ZA MU SHIGA UKU. BARI MU BI

SABUWAR SHIRIN KUDI DA PONFA YA

SHAWARCE MU.

Page 9: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

8

RIKE DA SABON TSARIN KASHE

KUDI, DASHE YA KOMA WURIN

ABOKINSA, PONFA

DA KYAU DASHE AMMA ZA KU KARA TANADI

DOMIN BIYAN BUKATUN GAGGAWA. BARI MU KARA WATANNI SHIDA A KAN ASUSUN SIYAN PICK-UP

DIN NAN.

Page 10: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

9

...SAN NAN YA CE MU KARA TANADI DON SHIRIN

GAGGAWA,DOMIN KUMA YA TAIMAKA, MU IYA SAYAN PICK UP DIN A

2017. YAYA KI KA GANI?

YANZU DASHE DA MATAR SA LYDIA SUN ZAUNA SU YI SHIRIN KASHE KUDI.

` OK. EHEM

INSHORA FA? DON SHIRIN GAGGAWA...

Page 11: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

0 1

INSHORA? WANNAN

ZUDDA KUDI NE... MANTA

DA SHI.

`

HABA MAI GIDA NA, IDAN AKWAI YANAYIN GOBARA

A KASUSWA KO SHAGON KA FA?

KI DAINA MUSU. NA CE BABU!

Page 12: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

1 1

A RANAR LITININ DA SAFE, DASHE YA TAFI KARAMIN

BANKIN YAN KASUWA MAI BA DA RIBA, DOMIN YA

SAMI BAYANI GAME DA IRIN AJIYA DABAN-DABAN.

Page 13: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

2 1

DASHE YA TABBATAR DA IRIN

AJIYAR DA YA KE SO YA BUDE,

SAI YA FADA MA LYDIA.

`

HMMM, AMMA NI FA INA AJIYA NA DA WANNAN SABUWAR BANKI MAI SUNA ‘’NASSARA NAMU NE’. SUNA BADA BABBAN RIBA; KASHI

SABA’IN BISA DARI

KUMA INA GANIN YA KAMATA MU BUDE

ASUSUN AJIYAN KUDI A BANKI, IRIN NA

KOWACE RANA.

Page 14: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

3 1

IRIN BANKUNAN NAN BASU DA GARANTI FA, WAI! KI JANYE

DUKA KUDIN KI DAGA WANCAN BANKIN SAI MU AJIYE SHI A

KARAMIN BANKIN YAN KASUWA MAI BADA RIBA DOMIN SHI YA

FI ALHERI.

AH… SUN YI MANI ALKAWARI ZASU KARA MANI ROMONG

KUDIN AJIYA KOWANE KARSHEN WATA, HAR KASHI SABA’IN BISA

ABIN DANA AJIYE.

HAKA SUKE. KI JANYE KUDIN KI

GOBE DA SAFE FA, KIN JI?

Page 15: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

4 1

LYDIA TA TAFI BANKI MAI SUNA “NASSARA NAMU NE” AMA TA SAMI BUGUN RAYUWAN TA …

`

WAYOOOO… KUDI NA OOO,

BANKIN ‘MAMAKI’ SUN AIKATA ABIN MAMAKI OOOOO…

MTCHEW… KI DAINA

KUKA.

Page 16: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

5 1

BAYAN BALA’IN, MUTANEN GARIN SUN TARU DON

DASHE, PONFA DA SHUGABA SU YI MA SU MAGANA

ABINDA AKA CHIKA SHELAR KYAUN SA BAYA ZAMA GASKIYA. MATA NA MA TA FADI A TARKON SU. KADA MU YARDA IRIN BANKUNAN NAN MASU BA BADA BABAN RIBA SU RIKA JAN

HANKALIN MU.

Page 17: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

6 1

... SABO DA HAKA, KAR KA TABA KAI KUDIN KA A BANKUNAN KARYA NA MASU YAUDARA, KO MA WANE IRIN ALKAWARI SUKA YI MAKA. KO WANI LOKACI KA

TABARTAR KA YI AJIYAN KUDINKA A KARAMIN BANKIN YAN KASUWA MAI BADA RIBA (MICROFINANCE BANK) WANDA YAYI REJISTA DA BABBAN BANKIN KASA. BASU DA SHIRME . KUMA KA TABATAR AKWAI ALAMAN SHAIDA, WATO

KARAMIN POSTER NA NDIC A MANNE ABANKIN.

Page 18: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

7 1

DASHE DA LYDIA SUN DUBA LITTAFIN KUDIN

SU DON SU GA YADDA SUKE KASHE KUDI.

KAR KI SAME DAMUWA KO… DUBA

TAKARDAR KUDIN MU. YANZU MUNRAGE KASHE KUDIN MU

BARKATE.

`

GASKIYA. ASHE ZAMU

FARFADO DAGA ASARAN BANKIN YAUDARAN CAN.

Page 19: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

8 1

WATA RANA DA YAMMA… A HANYAN DAWOWA DAGA KASUWA

`

AKUTSE, NA FADA MA

MAIGIDANA GAME DA ADASHEN HADIN

KAI NA MATA, YA KUMA YARDA IN YI

AJIYA A WURIN. `

DA KYAU, MUKAN YI ZAMA A

RANAR LAHADI, INDA MUKAN BAWA KOWA GOYON BAYA. ANAN

MA’AIKATAN KARAMIN BANKIN YAN KASUWA

MAI BADA RIBA SUKAN ZO SU WAYAR MANA

DA KAI.

Page 20: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

9 1

YA YI KYAU AMMA ZAKA SAKE DUBA YADDA KA KE

KASHA KUDI A AKAN ABINCI A WURIN AIKI, YA DAN YI YA WA. KANA IYA RIKE ABINCI DA GA GIDA.

GA SABON

LITTAFIN KUDIN MU. YAYA KA

GANNI?

Page 21: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

0 2

`

DA ADASHEN MAKO MAKO, BAZA MU DINGA

KASHE KUDIN MOTA DOMIN ZUWA BANKI BA, KUMA ZAMU IYA KARBAN

KUDIN MU A KO YAUSHE BADA BATA LOKACI BA.

HAKA KO!

Page 22: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

1 2

` IYYE!

MAI GIDA NA YA ZAMA SHUGABAN

AJIYA FA

PONFA YA YI LITTAFFIN JARABA

KUDIN FA, YA KAMATA MU FARA RUBUTA

SHIGA DA FITA NA KUDADEN MU

HA, HA, HA, AMMA BAN DA MANTUWA,

KI TABBATA KIN RUBUTA NAKI A

KOWANE RANA KO

Page 23: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

2 2

`

YA KAMATA MU NEMI ARO DAGA

BANKI, DOMIN MU SAYA PICK UP DA

ZAI TAIMAKA MANA TA WURIN DIBA AMFANIN GONAN MU DA KUMA KAYAN SHAGON KI

AI MUN HUTA

Page 24: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

3 2

SAI DASHE YA TAFI

KARAMIN BANKIN

YAN KASUWA MAI

BA DA RIBA

Page 25: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

4 2

SHUGABAN KASUWANCI DA BADA RANCHE YANA

BAYYANA WA DASHE SHIRIN BIYAN RANCHE.

TOH, MALLAM DASHE, MAYAR DA BASHIN ZAI BIYO WANAN

KALANDAR AMMA, KANA BUKATAN MAI TABBACIN

CEWA YA YARDA YA TSAYA MAKA A BANKIN MU.

Page 26: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

5 2

DASHE YA ZO YA NEMI TAIMAKO A WURIN PONFA.

DON HAKA PONFA, ZAKA

YARDA KA TSAYAMIN A

BANKI? DOMIN IN IYA SAMUN WANAN RANCE?

DASHE WANAN BA ABU MAI SAUKI BANE FA…

IDAN BAKA BIYA RANCEN NAN BA, DOLE IN KAMA KA, IN MIKA MASU KAI, KO KUMA NI IN BIYA SU

RANCEN DA KAINA.

Page 27: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

`

6 2

DASHE, KWANTAD DA HANKALIN KA, NA

AMINCE DA KAI. AI KAI BA NA YAU BANE, NA

SANKA SOSAI.

WATO BA ZA KA TAIMAKE NI BA KENAN? NI ZAN

GUDU NE? ZAN GUDU IN JE INA? KA SANNI FIYE DA

KOWA FA. INA CE KAI ABOKI NA NE?

AH… NA GODE

SOSAI, BARI IN JE IN GAYA WA

LYDIA

A TUNANI NA BIYU; NA DUBI AMINCIN KA A

AJIYAN KUDIN DA KA YI WATANIN NAN 12 DA

SUKA WUCE, DON HAKA ZAN TSAYA MAKA.

Page 28: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

7 2

DASHE YA SAMU RANCHE.

Page 29: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

8 2

PICK-UP NA SU HAR YA ISO…

Page 30: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

9 2

`

A KA’IDAN KALANDAN

BIYAN RANCEN MU, SAURAN MANA WATA SHIDA MU GAMA BIYAN RANCEN. TOH,

YAYI KYAU

Page 31: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

0 3

WATA RANA DA SAFE …

Page 32: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

1 3

KASUWA YA KONE KURMUS.

`

WAYOOOOO! AHHHH! KAYAN SHAGO NA SUN KONE GABAKI DAYA! YAYA ZAN YI

YENZU?!

Page 33: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

2 3

`

KA TUNA LOKACIN DA NA CE MAKA, MU SAMI

INSHORA? YANZU KA GANI KO? IN DA A CE MUN YI INSHORA, AI DA BA MU SAMU KANMU A WANAN MASALAN BA, BAKA JIN MAGANA TA, GASHI MUN

RASA KOMI DA KOMAI, HAR DA SHAGON MU.

Page 34: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

3 3

`

HAR YANZU, MUNA DA BASHIN

DA BANKI KE BIN MU. AMMA, INA DA WANI AJIYAN KUDIN, DA ZA MU IYA YI AMFANI DA

SHI MU DAN SIYA KAYAN SHAGO

DASHE DA MATANRSA LYDIA, SUN ZIYARCE

PONFA DOMIN NEMAN SHAWARA.

PONFA, MUN GODE MAKA SOSAI DA

FAMAN DA KA KE TA YI MANA

GASKIYA, ABIN BAKIN CIKI NE. DASHE KAR KA DAMU, NI DA KAI ZA MU TAFI

BANKI SAI MU DAIDAITA SHIRIN BIYAN ARON KU DOMIN WANAN HADARI

DA YA SAME KU. ZAN DUBI SHUGABAN UNGWA SAI A

SAMI WADANDA ZA SU MIKA KANSU DOMIN A

TAIMAKA TA WURIN GINA SHAGONKU.

LYDIA, KI ARA KUDI DAGA KUNGIYAN

ADASHEN KI DIN NAN MANA?

OH, DA KYAU

Page 35: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

4 3

HAR YANZU MUNA MAKA GODIYA

PONFA DA SHAWARWARIN DA KAKE BAMU. UBANGIJI YA SA

MAKA ALBARKA

MAZA GOBE, MU JE KARAMIN BANKIN YAN

KASUWA MAI BA DA RIBA, DOMIN MU TATTAUNA

MATAKIN DA ZA MU SAKE

DAUKAWA

Page 36: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

5 3

PONFA YA KAI DASHE BANKI.

YAYA BANKIN NAN ZA TA

TAIMAKA WA ABOKINA DOMIN A KARA TSAWON LOKACIN

BIYAN SAURAN BASHIN SA?

ZAN FADA WA MANAJA SAI

ZAMU FADA MUKU MATAKIN DA SUKA DAUKA

Page 37: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

6 3

MALLAM DASHE, MANAJA YA AMINCE DA ROKONKA. YANZU KANA DA LOKACI

MAI YAWA DOMIN KA IYA MAYAR DA BASHINKA.

DUBA, NA RIGA NA GYARA KALANDAN.

OH! NA GODE YALLABAI, ALLAH

YA YI MAKA ALBARKA, NA GODE SOSAI.

WOW!

Page 38: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

7 3

MUTANEN GARIN SUN HADA HANU SUNA SAKE GINA KASUWAN SU.

Page 39: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

8 3

DASHE YAGAMA BIYAN BASHIN

MOTAR PICK-UP DA YA KARBA

DAGA BANKI.

`

BAMU SAME SHI DA SAUKI BA FA, AMMA MUNA KAN TAFIYA. SANU DA KOKARI

MATA NA.

TAKWAS, TARA, GOMA! MUN YI

AJIYAN DUBU GOMA A WANAN MAKO.

Page 40: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

9 3

`

KAI UWARGIDA, INA FARIN CIKI DA MUKA

IYA AMFANI DA KUDIN MU TA HANYA MAI

KYAU, SHEKARUN DA SUKA WUCE. YA KAMATA

MU FARA SHIRIN TSUFAM MU TUN YANZU.

BAYAN SHEKARU GOMA… YARA, SUN GAMA MAKARANTA.

DASHE DA LYDIA SUNA SHIRYE SHIRYE.

MADALLA! BAZA MU KYALE WA YARAN MU NAUYIN KULA DA MU GABAKI

DAYA BA.

Page 41: Funded by Implemented by GIZ...WATO NAWA KUKE SAMU A WATA, SANNAN NAWA KUKE KASHEWA A WATAN. YIN HAKA ZAI SA KU LURA DA YANDA KU KE KASHE KUDIN KU. ABUBUWAN, …

Deutsche Gesellschaft für Internationale Zusammenarbeit (GIZ) GmbH 22 Haile Selassie Street Asokoro Abuja / NIGERIA T +234 7044369589 E [email protected] I www.sedin-nigeria.net