hanyoyin amfani da zakkah a wannan zakkah
TRANSCRIPT
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 1/13
Hanyoyin Amfani da
Zakkah a wannan Zamani
Dr. Ahmad Bello Dogarawa Abu Abdir-Rahmān
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 ([email protected])
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 2/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Zakkah ita ce rukuni na uku a cikin rukunan Musulunci.
Ambatonta bisa ma’ana na Shari’ah ya zo sau 30 a cikinAlqur’ani; sau 27 daga ciki an gwamata tare da Sallah.
Haka nan an ambaci Zakkah da lafazin ا/ ا sau 12,
kamar yadda ta zo da wasu lafuzza daban a cikin Alqur’ani.
Hadisai sun zo da bayanin umurni da aka yi game da Zakkah,
da bayani a kan wajibcinta, da laifin qin fitar da ita, da
wajibcin yaqar waxanda suka qi ba da ta (a haqqin hukuma),
da halascin qwatarta daga waxanda suka hanata (a haqqinhukuma), da bayanin nau’o’in dukiyar da a ke yi wa Zakkah,
da dangogin waxanda a ke ba Zakkah.
Muqaddima a kan Zakkah [1]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 3/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
An ambaci Zakkah cikin Shari’o’in waxanda suka gabata
An yabi waxanda ke fitar da Zakkah, kuma a zargiwaxanda ke hanata, sannan a ka bayyana uqubar da ke
tattare da hanata.
An bayyana fa’idodi da hikimomi masu yawa game da ita:1) Alama ce ta cikar Musuluncin bawa, kuma hujja ce ga Musulmi (
او
)2) Xa’a ga Allah da zartar da UmurninSa
3) Alama ce ta godewa ni’imar Allah
4) Tabbatar da soyayya da qauna tsakanin mawadata da mabuqata
5) Tsarkake zuciya da nisantar da rai daga rowa
6) Tarbiyyantar da Musulmi a kan xabi’ar kyauta, da karimci, da tausayi
7) Jawo albarka da qaruwa ga dukiya, da ba ta kariya daga musifu da bala’o’i 8) Mai da al’umma ta zamanto kamar iyali guda xaya
9) Dalilin saukar alhairi, da tunkuxe saukar azaba
10) Hana yaxuwar laifuffukan da ke da alaqa da dukiya, kamar sata, fashi, da sauransu
Muqaddima a kan Zakkah [2]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 4/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Abubuwan da a ke fitarwa Zakkah na da yawa, amma za a
iya tattauna su a qarqashin abubuwa guda huxu:1) Kayan noma da a ke xaukar su a matsayin abinci kuma a ke iya ajiye su
zuwa wani lokaci, ba tare da amfani da na’u’rar da za ta hana su lalacewa
ba.
2) Dabbobi da suka haxa da raquma, da shanu, da awaki, waxanda ke yin
kiwo da kansu ko a ke kai su kiwo, don sayarwa ko samar da madara.3) Qaddarorin kasuwanci da suka haxa da filayen sayarwa; da dabbobi
(kamar kaji, da zabi, da tantabaru, da jimina, da talo-talo, qwa-qwa, da
kifi); da kayan abinci; da motocin sayarwa; da spare part ; da kayan
shago; da sauransu.
4) Tsabar kuxi (zinare, da azurfa, da nau’o’in takardun kuxi na zamani) da
aka ajiye a gida ko a banki, ko wani waje daban, da kuxin da aka samu ta
hanyar ba da hayar gida ko wani abin amfani, da safara da mota, da
sauransu.
Muqaddima a kan Zakkah [3]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 5/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Zakkah na da sharuxxa huxu:
1) Musulunci
2) ‘Yanci
3) Cikakkiyar mallakar nisabi
4) Zagayowar shekara (ban da kayan noma, da qananan
‘ya’yan dabbobin da suka isa Zakkah, da ribar kuxin
kasuwanci, da rikazi , da ma’adanai
Muqaddima a kan Zakkah [4]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 6/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
An iyakance dangogi takwas na waxanda suka cancanci
Zakkah, ba tare da sharxanta game su ba duka a lokaci xayawajen ba da Zakkah.
Allah (TWT) Ya ce:
ت
اءا كـ وا وا
ـؤ بووا
ار ووا
ااو اااو
[Taubah, 9:60]
A cikin Hadisin tura Mu’adhu ibn Jabal (RA) Yemen,
Manzon Allah (SAW) ya ce:
"...أااؤئأدئا
"[Bukharida Muslim]
Waxanda a ke ba Zakkah [1]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 7/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
An iyakance dangogi takwas na waxanda suka cancanci
Zakkah, ba tare da sharxanta game su ba duka a lokaci xayawajen ba da Zakkah.
Allah (TWT) Ya ce:
ت
اءا كـ وا وا
ـؤ بووا
ار ووا
ااو اااو
[Taubah, 9:60]
A cikin Hadisin tura Mu’adhu ibn Jabal (RA) Yemen,
Manzon Allah (SAW) ya ce:
"...أااؤئأدئا
"[Bukharida Muslim]
Waxanda a ke ba Zakkah [1]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 8/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Jumhurun Malamai sun tafi a kan cewaا
, ya taqaita
ne ga jihadi da rai da makami don xaukaka addinin Allah. Waxansu Malamai sun shigar da aikin Hajji cikin
ا
,
saboda Hadisin Umm Ma’aqil (RAH). Ta ce:
راإ
إوأ
:ا
واارل
:"أ
ا
".رواو
:أ
ااو
:"اا
"
Haka nan sun dogara da wasuآثر
daga Sahabbai
ارا
:"كوا
"[Bukhari]ا
:أإاا
[Abu ‘Ubayd]
Waxanda a ke ba Zakkah [2]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 9/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Waxansu Malamai sun shigar da duk wani abu da ke da alaqada taimakon addini, da yaxa shi cikin
ا
, kasancewar
hakan nau’i ne na jihadi.
Sun kafa hujja da waxannan dalilai:
: دوا ك
[Furqaan, 52]ار
ا
:("و
)أ
:آ
".ا
(19/280).ااحرا
"ازا
"(3/5):"رأاناووآا
".
ارحال
"اا
"(8/86):"أا
واوةاوا
:"وشك
*
دوا ك
"اوأاآ
أووااأاروكادا
ؤلوذؤإوكااواوةاو
".
Waxanda a ke ba Zakkah [3]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 10/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Haka nan sun dogara da Hadisin:
ااو
:"كو ا وا و
"أروا
داود
.
Daga cikin Malaman da suka shigar da harkokin da’awah cikin
ا
, kasancewarsa na’u’i ne na jihadi, akwai:
Jamaaluddeen Al-Qaasimiy, da Shaikh Hussain Makhluuf,
da Shaikh Muhammad ibn Ibraaheem Aalish Shaikh, da
Shaikh Ibn Baaz, da Shaikh Yuusuf Al-Qardaawiy, da
Shaikh Abdullah Naasih Ulwaan, da Shaikh Muhammad
Saalih Al-Munajjid, da kwamitotin fatawa masu yawa.
Waxanda a ke ba Zakkah [4]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 11/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Daga cikin maganganunsu:
ااإآاحرا
: "وأأةكا
واإإاوااودا
أا
"."وااإآا
"(4/142).
واواكاا
:"اااااإ
امإااواكوإاداراي
اوشدوااوارادا
".
ااكواووى
"(25).
وا
:"…
ااراا ااا
..داواكوإادوأ
اوكاام
..ا
"
Waxanda a ke ba Zakkah [5]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 12/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
اا
:"إ
"
ا
"دااوعاو
ا
...دأدأد
...ادا
أأأ..اواامإف
اكأاوأنوأاكااد
...“
Ban da Shaikh Al-Qardaawiy, Malaman da ke ganin cewama’anar "
ا
" ta haxa da jihadi na da’awah da yaxa
addinin Musulunci, ba su ganin halascin shigar da sauran
ayyukan alhairi kamar gina masallaci ko xaukar
xawainiyarsa, da gina makaranta ko asibitoti ko hanyoyicikin "
ا
" .
Waxanda a ke ba Zakkah [6]
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah
http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 13/13
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
(1ــــكااااو
:وشوطوأموائووم
ئو
-.وا
(2
واكر
-ازاا
(3
(ا
)-.اا
(4إكا
-اشااارؤااإا
ادر
ا
(5أكااارا
-اا
(6ائاكاو
-ز
Daga Littafan da aka Nazarta