hausa skit 5 exercises kawo ƙara gidan sarki domin an maigida yana so ya hita domin …. a. ci...

3
© Boston University LANGUAGE PROGRAM, 232 BAY STATE ROAD, BOSTON, MA 02215 www.bu.edu/Africa/alp [email protected] 617.353.3673 Exercises : I. Match the words in column one with the ones in column 2 from the glossary 1. hanyar musamman da bisashe suke bi a. yi imani da 2. sa bisashe gonar wani su cinye ta b. ƙwato 3. hatsi ko dawa da yawa da aka tara wuri guda c. burtali 4. yarda da (abin da wani ya faɗi) d. ɓarna 5. amsa da ƙarfi e. baga II. Listen to and read the story and choose the correct answer from A, B, or C 1. An kawo ƙara gidan sarki domin an Maigida yana so ya hita domin …. A. Ci abinci B. Ga bisashe C. Bisahe sun canye gona 2. Maigari ya tambaya ya ce gonal wace ce aka canye sai aka ce mishi … A. Ganarshi ce B. Gonar ɗan uwarshi ce C. Gonar matarshi ce 3. Maigari ya ce a tai a diba domin ….. A. A fidda ma kowa hakinshi B. A yi kuka C. A dawo a kwanta 4. ….. ne suka sa bisashe cikin ganaki A. Yara B. Makiyaya C. Maigari 5. Bayan an tashi a tattaro kuɗi sai wanda ba ya da bisashe ya ce …..

Upload: haduong

Post on 05-Apr-2018

223 views

Category:

Documents

5 download

TRANSCRIPT

Page 1: Hausa Skit 5 Exercises kawo ƙara gidan sarki domin an Maigida yana so ya hita domin …. A. Ci abinci B. Ga bisashe C. Bisahe sun canye gona 2. Maigari ya tambaya ya ce gonal wace

©  Boston  University  

LANGUAGE  PROGRAM,  232  BAY  STATE  ROAD,  BOSTON,  MA  02215  www.bu.edu/Africa/alp  

[email protected]  617.353.3673  

Exercises:

I. Match the words in column one with the ones in column 2 from the glossary

1. hanyar musamman da bisashe suke bi a. yi imani da

2. sa bisashe gonar wani su cinye ta b. ƙwato

3. hatsi ko dawa da yawa da aka tara wuri guda c. burtali

4. yarda da (abin da wani ya faɗi) d. ɓarna

5. amsa da ƙarfi e. baga

II. Listen to and read the story and choose the correct answer from A, B, or C

1. An kawo ƙara gidan sarki domin an Maigida yana so ya hita domin ….

A. Ci abinci

B. Ga bisashe

C. Bisahe sun canye gona

2. Maigari ya tambaya ya ce gonal wace ce aka canye sai aka ce mishi …

A. Ganarshi ce

B. Gonar ɗan uwarshi ce

C. Gonar matarshi ce

3. Maigari ya ce a tai a diba domin …..

A. A fidda ma kowa hakinshi

B. A yi kuka

C. A dawo a kwanta

4. ….. ne suka sa bisashe cikin ganaki

A. Yara

B. Makiyaya

C. Maigari

5. Bayan an tashi a tattaro kuɗi sai wanda ba ya da bisashe ya ce …..

Page 2: Hausa Skit 5 Exercises kawo ƙara gidan sarki domin an Maigida yana so ya hita domin …. A. Ci abinci B. Ga bisashe C. Bisahe sun canye gona 2. Maigari ya tambaya ya ce gonal wace

  2  

A. Zai tafi ya kawo kuɗi

B. Ko talauci da ranarshi domin ba ya da kaza balle akuya

C. Maigari ya je ya biya mishi

III. Answer the following questions in full sentences after listening to the text again

1. Mene ne aka yi wa ganaki?

2. Ko an ci gonar maigari?

3. Don me Maigari ya ce a tahi a diba?

4. Wace shawara ce aka yanke bayan an diba gonaki?

5. Wane ne ya ƙi ya tashi ya kawo kuɗi? Don me?Mene ne matarshi ta ce masa lokacin da ta ga zai hita?

IV. In no more than two (2) paragraphs, rewrite the story in your own words as if you are telling it to a friend of yours. Then putting your notes aside recount it to your partner (pretending that he/she is your friend), as you work in pairs.

_______________________________________________________________________________________________________

_____________________________________ .

Page 3: Hausa Skit 5 Exercises kawo ƙara gidan sarki domin an Maigida yana so ya hita domin …. A. Ci abinci B. Ga bisashe C. Bisahe sun canye gona 2. Maigari ya tambaya ya ce gonal wace

  3  

V. Listen to the story again and retell it to yet another person different from your partner in exercise IV above.