grofuturesgrofutures.org/wp-content/uploads/2015/11/grofutures...samar da kafar kimiyya da shigar da...

2
Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da Hamadar Afirka Jerin Hukumomin da ke Inuwar Hukumar GroFutures: Addis Ababa University (AAU), Ethiopia British Geological Survey (BGS), UK Institut de Recherche pour la Developpment (IRD), France Institute of Development Studies (IDS), UK International Groundwater Resources Assessment Centre (IGRAC) International Water Management Institute (IWMI) Sokoine University of Agriculture (SUA), Tanzania Université Abdou Moumouni de Niamey (UAM), Niger Université de Ngaoundéré (UN), Cameroon University College London (UCL), UK University of Maiduguri (UM), Nigeria University of Sussex (UoS), UK University of Witwatersand (Wits), South Africa Abokanan Hulđar ƙungiyar GroFutures: • Ministry of Water, Irrigation and Energy (Ethiopia) Awash Basin Authority (Ethiopia) • Agricultural Transformation Agency (Ethiopia) • Ministère de l’Hydraulique et de l’Environnement (Niger) • Niger Basin Authority • Ministry of Water (Tanzania) • Rufijji Basin Water Board (Tanzania) • African Groundwater Network (AGW-Net) Samar da kafar kimiyya da shigar da kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda za a yi amfani da idanuwan ruwan ƙarƙashin ƙasa mai đorewa domin sauwaƙe zafin talauci a yankin Afirka kudu da Hamada (2015 - 2019) Abubuwan da ƙungiyar GroFutures Zata Samar Sun Hađa da: GroFutures Sabon ilmi da ma’adanar alƙaluman ƙungiyar GroFutures • ƙididdige fahimtar ci gaban magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa • Inganta hanyar kimanta ajiya da sabunta ruwan ƙarƙashin ƙasa • Tattara bayanai akan sa-ido akan adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa ta fuskoki daban-daban a fađin Afirka auna dangantakar yanayi ruwan ƙarƙashin ƙasa • Tsananta sa-ido akan alƙaluma don auna hanyar sake sabunta sarrafa ruwan ƙarƙashin ƙasa da na doron ƙasa • Auna adadin sabunta ruwa ƙarƙashin ƙasa da adana shi ta mahangar sauyin yanayi da na dokokin mallakar fili Sabbin Kayan Aiki da Hađa Kai • ƙarfafa ƙarfin ikon hađin kai ta fuskar bincike tsakanin ƙasashen Afirka Gamayyar hukumomin sa-ido na Afirka akan ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO) • Farautar ruwan ƙarƙashin ƙasa don taimakawa mahukunta auna kai-komo dangane da kyautata ci gaban magudanan ruwa Tsarin jagoranci akan magudanan ruwa domin ba da damar gama-gari wajen gudanar ruwan ƙarƙashin ƙasa • Sanfurin ma’adanin ruwan ƙarƙashin ƙasa da aka sabunta domin kimanta đdorewar amfani da ruwan ƙarƙashin ƙasa na lokaci mai tsawo da sauran bayanan yanayin ƙasa da da suka dogara akan ruwan ƙarƙashin ƙasa Sa-ido akan ƙimar ruwan ƙarƙashin ƙasa a Tanzania www.grofutures.org email: [email protected] web: www.grofutures.org

Upload: others

Post on 15-Mar-2020

6 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: GroFuturesgrofutures.org/wp-content/uploads/2015/11/Grofutures...Samar da kafar kimiyya da shigar da kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda za a yi amfani da idanuwan ruwan ƙarƙashin

Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da Hamadar Afirka

Jerin Hukumomin da ke Inuwar Hukumar GroFutures:

Addis Ababa University (AAU), EthiopiaBritish Geological Survey (BGS), UKInstitut de Recherche pour la Developpment (IRD), FranceInstitute of Development Studies (IDS), UKInternational Groundwater Resources Assessment Centre (IGRAC)International Water Management Institute (IWMI)Sokoine University of Agriculture (SUA), TanzaniaUniversité Abdou Moumouni de Niamey (UAM), NigerUniversité de Ngaoundéré (UN), CameroonUniversity College London (UCL), UKUniversity of Maiduguri (UM), NigeriaUniversity of Sussex (UoS), UKUniversity of Witwatersand (Wits), South Africa

Abokanan Hulđar ƙungiyar GroFutures:• Ministry of Water, Irrigation and Energy (Ethiopia)• Awash Basin Authority (Ethiopia)• Agricultural Transformation Agency (Ethiopia)• Ministère de l’Hydraulique et de l’Environnement (Niger)• Niger Basin Authority• Ministry of Water (Tanzania)• Rufijji Basin Water Board (Tanzania)• African Groundwater Network (AGW-Net)

Samar da kafar kimiyya da shigar da kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda

za a yi amfani da idanuwan ruwan ƙarƙashin ƙasa mai đorewa domin

sauwaƙe zafin talauci a yankin Afirka kudu da Hamada

(2015 - 2019)

Abubuwan da ƙungiyar GroFutures Zata Samar Sun Hađa da:

GroFuturesSabon ilmi da ma’adanar alƙaluman ƙungiyar GroFutures• ƙididdige fahimtar ci gaban magudanan ruwan

ƙarƙashin ƙasa• Inganta hanyar kimanta ajiya da sabunta ruwan ƙarƙashin

ƙasa• Tattara bayanai akan sa-ido akan adadin ruwan

ƙarƙashin ƙasa ta fuskoki daban-daban a fađin Afirka auna dangantakar yanayi ruwan ƙarƙashin ƙasa

• Tsananta sa-ido akan alƙaluma don auna hanyar sake sabunta sarrafa ruwan ƙarƙashin ƙasa da na doron ƙasa

• Auna adadin sabunta ruwa ƙarƙashin ƙasa da adana shi ta mahangar sauyin yanayi da na dokokin mallakar fili

Sabbin Kayan Aiki da Hađa Kai• ƙarfafa ƙarfin ikon hađin kai ta fuskar bincike tsakanin

ƙasashen Afirka• Gamayyar hukumomin sa-ido na Afirka akan ruwan

ƙarƙashin ƙasa (NAGO)• Farautar ruwan ƙarƙashin ƙasa don taimakawa

mahukunta auna kai-komo dangane da kyautata ci gaban magudanan ruwa

• Tsarin jagoranci akan magudanan ruwa domin ba da damar gama-gari wajen gudanar ruwan ƙarƙashin ƙasa

• Sanfurin ma’adanin ruwan ƙarƙashin ƙasa da aka sabunta domin kimanta đdorewar amfani da ruwan ƙarƙashin ƙasa na lokaci mai tsawo da sauran bayanan yanayin ƙasa da da suka dogara akan ruwan ƙarƙashin ƙasa

Sa-ido akan ƙimar ruwan ƙarƙashin ƙasa a Tanzania

www.grofutures.orgemail: [email protected]: www.grofutures.org

Page 2: GroFuturesgrofutures.org/wp-content/uploads/2015/11/Grofutures...Samar da kafar kimiyya da shigar da kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda za a yi amfani da idanuwan ruwan ƙarƙashin

GREAT RUAHAGreat RuahaMtera Dam

Makutapora

100km

sustaining ecosystem servicesexpanding urban water supplies

crystalline rockssemi-arid

LIMPOPO (1970 - present)4 hydrographs

crystalline rockssemi-arid

NIGER

BENIN

MALI

200km

NIGER SUB-BASIN

Niger

expanding irrigated agriculturesandstonesemi-arid

UPPER AWASHUPPER AWASH

Awas

h

200km

expanding irrigated agriculturealluviumsemi-arid

0<10001000 -10 000

10 000 - 25 000

Groundwater storage(water depth in mm)

25 000 - 50 000>50 000

Recharge (mm/yr)

Basin Observatories

Site Observatories

5-25

25-100

5-25

<5

<5

<5

5-25

<5

5-2525-100

<55-25

>100 25-100

>100 25-100

>100 >100 UGANDA (1994 - present)5 hydrographs

crystalline rockshumidBENIN (1991 - present)

6 hydrographssandstone/alluvium

humid

BURKINA FASO(1978 - present)2 hydrographs

sandstone/crystalline rockssemi-arid

Gama-garin Jagorancin Gudanar da Ruwan ƙarƙashin ƙasa: ƙungiyar GroFutures zata samar da tsarin jagorancin gama-gari akan ruwan ƙarƙashin ƙasa ta yadda za a saurari ra’ayin talakawa maza da mata tare da sauran wasu kai-komo dangane da kyautata magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa.

Tattare ruwan ƙorama a birnin Kampala, Uganda

Ruwan ƙarƙashin ƙasa muhimmiyar kafa ce ta samar da lafiyayyen ruwa domin sha, tsabta, noman rani da masana’antu a fađin Afirka (kudu da Hamada). Kazalika, ruwan ƙarƙashin ƙasa na raya koguna, tafkuna da wurare masu dausayi lokacin da aka samu ƙarancin ruwan sama ko rashin ma kwata-kwata.

ƙungiyar GroFutures Ta Mai daHankali ne Akan:

• Yawaita dogaro akan ruwan ƙarƙashin ƙasa tunda bukatar abinci da ruwa na ƙara yawa sannan ruwan sama da na koguna na ƙaruwa saboda sauyin yanayi

• Ɗaukaka ba da dama ga muryar talakawa wajen yanke shawara akan magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa

• Rage rashin tabbas akan adadi da sabunta ruwan ƙarƙashin ƙasa a sauwaƙe domin dacewa da bukatun samar da abinci, ruwa da harkokin kula da muhalli

International team: ƙungiyar GroFutures ta tanadi gungun fitattun masana na ƙasa da ƙasa daga Afirka da Turai akan kimiyya, tafiyarwa da jagoranci akan ruwan ƙarƙashin ƙasa.

Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan Ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO): ƙungiyar GroFutures zata kafa gamayyar kafofin sa ido da zata wakilci yanayin ruwan ƙarƙashin ƙasa da matsalolin jagorancin a Afirka kudu da Hamada. Za a mai dahankali akan ayyukan binciken tafkuna a Habasha, Niger da Tanzania. Samar da Ruwan ƙarƙashin ƙasa

Mai Ɗorewa:ƙungiyar GroFutures zata yi amfani da sabbin dabarun yin binciken albarkatun ƙarƙashin ƙasa tare da tattara bayanai musamman akan adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa daga ƙungiyoyin farar hula domin ƙara inganta ilmin sabunta ruwa da auna adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa a yankin Afirka kudu da Hamada.

Gudanar da taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki a Kenya

Rijiyar burtsatse mai sarrafa kanta a tsakiyar Hamada da farfajiyar hamadar Tanzania

Tawagar Mambobin ƙungiyar “GroFutures” a London

Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan Ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO):

Auna adadin ruwan karkashin kasa da sabbin dabarun bincike a Burkina Faso da Niger