risalatit-ta’alim sakon ‘yan gwagwarmayar addiniindimaj.org/bookfolder/7.pdf ·...
Post on 15-Sep-2019
9 Views
Preview:
TRANSCRIPT
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
1
SAKON ‘YAN
GWAGWARMAYAR
ADDINI
Na
Shahid Hasan al-Banna
Fassarar
Mal. Umar Shehu
Da
Aliyu Ibrahim S/Mainagge
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
2
Haqqin Mallaka © Umar Shehu & Ali Baba S/Mainagge
Tarihin Bugu: 1429/2008
080-68985599, 080-64613626.
Email address: aliibrahimharuna@yahoo.com
SADAUKARWA
Mun sadaukar da wannan littafi ga xaukacin ‘yan uwa ‘yan gwagwarmayar addini na duniya baki xaya. Allah ya
qara mana thabati, amin.
An Kare Haqqin Mallakar Wannan Littafi. Ba'a Yarda Wani/Wasu Su Sake Buga Wannan Littafi Ko Wani Vangare Na Sa Ko A Shigar Da Shi A Cikin Wata Na'urar Adana Bayanai, Ko Kuma A Yaxa Shi Ta
Kowace Irin Hanyar Sadarwa, Ko Inji Mai Qwaqwalwa (Kwamfuta) Ba Tare Da Samun Cikakken Rubutaccen
Izni Daga Mawallafinsa Ba.
Wallafar: Ambaba Islamic Press, Kano
ambabakano@yahoo.ca
SHIRYAWA DA TSARAWA KAMBA COMPUTER
Fagge D2 Opposite Triumph Publishing Company, Kano.
070-25656458, 080-65499776.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
3
ABUBUWAN DA KE CIKI 1. Tarihin Mawallafin Littafin - - - -
2. Gabatarwar Masu Fassara - - - -
3. Gabatarwar Mawallafi - - - -
4. Rukunnan Caffa - - - - -
5. Al-Fahamu (Fahimtar Gwagwarmaya) - -
6. Al-Ikhlas (Tsarkake Niyya) - - - -
7. Al-Amal (Aikin Addini) - - - -
8. Al-Jihad (Jihadi a tafarkin Allah) - - -
9. Attadhiya (Sadaukarwa) - - - -
10. Ax-Xa’a (Biyayyar Jagoranci) - - -
11. At-Tajarrud (Tsiraituwa da fahimtarka) - -
12. Al-Ukhuwwa (‘Yan uwantaka) - - -
13. Ath-Thiqa (Amintuwa da Jagora) - - -
14. Abubuwan da suka wajaba ga xan uwa - -
15. Abin da saqon ya qunsa - - - -
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
4
MAWALLAFIN LITTAFIN An haifi Mawallafin wannan littafi Shahid Hasanal
Bannah a ranar 14 ga watan Oktoba 1906, a garin
Isma'iliyya ta qasar Misra (Egypt), shehin Malamin ya
taso a lokacin da Turawan Yamma suka ci nasara a kan
qasashen Musulmi ta hanyar rusa daulolin musulunci da
ruguza kyakkyawar tarbiyya da tsarin zamantakewar
Musulmi da uwa uba bautar da su da sunan mulkin
mallaka. Kyakkyawar tarbiyya da maxaukakin tunanin
yin aikin addinin musulunci da ya samu, ta sanya ya tashi
wurjanjan wajen aikin taimakon addinin musulunci,
musamman yaqi da manufofin Turawan yamma da 'yan
mulkin mallaka suka kafa a mafi yawan qasashen
Musulmi, tare da taimakon 'yan barandansu daga
lalatattun Musulmi irinsu Kamal Atatuk.
A shekarar 1928 Shahid ya kafa shahararriyar
qungiyar 'yan uwa Musulmi 'Al-Ikhwanil Muslimun'
wadda aka tarbiyyantar da 'ya'yanta wajen dasa aqidar yin
aikin musulunci a duk halin da suka sami kansu da kuma
aikata shi a aikace.
Wannan tsadajjiyar fahimta ta Shahid al-Banna ita ce
mahukuntan qasar Misra tare da Turawan yamma suka ce
barazana ce ga qasar da duniya baki xaya, wadda ta
haifar da bindige Shehin Malamin a shekarar 1949, kuma
ita ce ta sanya aka rataye Shahid Sayyid Qutub Ibrahim a
shekarar 1966, kuma ta sanya hukumomin farautar
xaukacin 'yan uwa Musulmi a duk faxin qasar, inda aka
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
5
kashe masu yawa daga cikinsu, tare da garqame masu
yawa a kurkuku, wannan ta sanya da yawan 'yan uwa yin
hijira tare da fantsama a duniya, wanda hatta shalkwatar
qungiyar da Shahid xin ya kafa 'Al-Ikwanil Muslimun'
aka xauketa ta koma qasar Biritaniya.
Amma mahukuntan qasar Misra da sauran kafiran
Turawan yamma da munafukan Musulmi sun makara,
domin fahimtar ta yi naso, a yau miliyoyin al'ummar
Musulmi a faxin duniya suna xauke da wannan
kyakkyawar fahimta, wadda Sheikh Osama bn Laden
(Allah ya qara masa lafiya) ke jagorantar fito-na-fito da
kafiran duniya, musamman Amurka da ta xauki matsayin
allantaka ta xora wa kanta.
Muna roqon Allah da sunayensa masu tsarki da
maxaukakan siffofinsa ya ji qan Shahid Hasanal Bannah,
Allah ya karvi shahadarsa, kuma ya qarfafa wannan
tafarkin da ya assasa, kamar yadda muke roqonsa
Maxaukakin Sarki da ya tabbatar da mu a wannan tafarki,
ya sanya mu samu shahada a qarshen rayuwarmu.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
6
j GABATARWAR MAWALLAFI
Da sunan Allah mai yawan rahama da jinqai.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, kyakkyawan
yabonsa da amincinsa sun tabbata ga shugaban masu
tsoron Allah, kuma kwamandan Mujahidai, shugabanmu
Muhammadu amintaccen Annabi da alayensa da
sahabbansa da waxanda suka bi shiriyarsu izuwa ranar
sakamako.
Bayan haka;
Wannan saqo na ne izuwa 'yan uwa Mujahidai na
Ikhwanil Mulimun,1 waxanda suka yi imani da xaukakar
da'awarsu, da kuma tsarkin tunaninsu, kuma suka
himmatu suna masu gaskata cewa su rayu a kanta, ko su
mutu a tafarkinta. Izuwa ga waxannan 'yan uwa ne kaxai
nake gabatar da waxannan kalmomi a taqaice, shi
wannan saqon ba darasi ne da za a haddace shi ba, sai dai
karantarwa ce da za a zartar (a aikace).
Ya ku 'yan uwa masu gaskiya ku tashi ku yi aiki.
Ma'ana: "Ka faxa musu, (ku tashi) ku yi aiki, da sannu
Allah zai ga aikinku da Manzonsa, sannan kuma a mayar
1 Al-Ikhwanil Muslimun Qungiya ce da Shaihin Malamin ya kafa a
Misra a shekararar 1928.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
7
da ku zuwa ga masanin abin da yake a voye da abin da
yake a bayyane, kuma ya saka muku da abin da ku ka
kasance kuna aikatawa".2
Ma'ana: "Kuma wannan shi ne tafarki na madai-daici
sai ku bi shi, kada ku bi tafarkai (na vata), sai su raba ku
da tafarkinsa, wannan shi ne abin da yake muku wasiyya
da shi ko kwa ji tsoron Allah".3
Amma waxanda ba irin waxannan 'yan uwa ba suna
da darussan (da za a basu) da muhadarori, da littattafai da
maqaloli da tarurruka da tsare-tsare,
...
Ma'ana: "Kowa dai akwai inda ya fuskanta, sai ku yi
gaggawar ayyukan alheri".4
…
Ma'ana: "Kuma kowannenku mun yi masa tanadin
kyakkyawa".5
Amincin Allah da rahamarsa da albarkarsa su tabbata
a gareku.
Hasan Al-Banna 2 Suratut-Tauba Aya ta (105)
3 Suratul An'am Aya ta (153)
4 Suratul Baqara Aya ta (148)
5 Suratun Nisa'i Aya ta (95)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
8
Rukunnan Caffa
Ya ku 'yan uwa masu gaskiya!
Rukunnan caffar mu guda goma ne sai ku kiyaye su;
1. Al-Fahamu (Fahimtar Gwagwarmaya)
2. Al-Ikhlas (Tsarkake aiki saboda Allah)
3. Al-Amal (Aikin musulunci)
4. Al-Jihad (Jihadi a tafarkin Allah)
5. At-Tadhiya (Sadaukar da kai)
6. Ax-Xa'a (Biyayya ga jagoranci)
7. Ath-Thabat (Tabbata a kan manufa)
8. At-Tajarrud (Tsirantuwa da fahimtar harkar
gwagwarmaya)
9. Al-Ukhuwwa ('yan uwantaka)
10. Ath-Thiqa (Amintuwa)
1. Al-Fahamu (Fahimtar Gwagwarmaya) Abin da nake nufi da Al-Fahamu shi ne;
Ka tabbatar da cewa fahimtar mu musulunci ne
tsantsa, ka fahimci musulunci kamar yadda muka fahimce
shi qarqashin waxannan turasu guda ashirin da aka
taqaicesu haqiqanin taqaicewa.
1. Tushe na Xaya: (Ka fahimci cewa)
Musulunci gamammen tsari ne da ya shafi dukkan
vangarorin rayuwa baki xaya, (shi musulunci) daula
ne da qasa, kuma hukuma ne da al'umma, kuma
kyakkyawar xabi'a ne da qarfi, kuma rahama ne da
adalci, kuma neman na kai ne da wadata, kuma
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
9
Jihadi ne da da'awa, kuma runduna ne da tunani,
kamar yadda yake aqida ce ta gaskiya, da
ingantacciyar Ibada (waxannan abubuwa gaba xaya)
dai-dai da dai-dai suke.
2. Tushe na Biyu: Al-Qur'ani mai girma da sunnah
tsarkakakiya su ne makomar dukkan musulmi
wajen sanin hukunce-hukuncen musulunci, ana
fahimtar Al-Qur'ani ne ta hanyar fahimtar
qa'idojin yaren Larabci, ba tare da takurawa ba ko
xorawa kai nauyi ba, ana komawa ga fahimtar
sunnah tsarkakakkiya ne ta hanyar amintattun
mazajen hadisi.
3. Imani na gaskiya da ingantacciyar ibada, da
qoqarin biyayyar Allah (mujahada) haske ne da
zaqi da Allah yake sanya shi a zuciyar wanda ya
so daga bayinsa, amma Ilhama da Khawaxir da
Kashafi da mafarki, ba dalilai ne na hukunce-
hukuncen shari'a ba, kuma ba a lakari da su sai da
sharaxin rashin cin karonsu da hukunce-hukuncen
addini da nassoshinsa.
4. Tushe na Huxu: Laya da Tawaida (Ruqiyya) da
rufa ido da bugun qasa da bokanci da da‟awar
sanin gaibu, da duk abin da ya yi kama da
waxannan, abin qi ne da ya wajabta a yaqe shi, sai
dai idan ya dace da aya daga Al-Qur‟ani ko
Tawaida (Ruqiyya) irin ta shari‟a.
5. Tushe na Biyar: Ana amfani da ra‟ayin shugaba ko
na‟ibinsa cikin abin da ba shi da nassin shari‟a, da
kuma abin da yake xaukar fuskoki masu yawa, da
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
10
al‟amura na maslahar al‟umma matuqar (ra‟ayin
na su) bai ci karo da qa‟ida ta shari‟a ba, kuma
(ra‟ayin na su) yana iya sauyawa gwargwadon
lokaci da al‟adun mutane. Haqiqanin ayyukan
ibada ana yin su ne domin bauta ga Allah ba tare
da duba izuwa ga ma‟anoninsu ba, amma
abubuwan al‟ada ana duba ne ga amfaninsu da
hikimarsu da manufarsu.
6. Tushe na Shida: Kowanne mutum ana iya karvar
maganarsa (idan ta dace da shari‟ah) kuma ana iya
barinta (in ta ci karo da shari'a) in ban da (Annabi)
wanda aka tsare daga savo, aminci ya tabbata a
gare shi, kuma duk abin da ya zo daga magabata
nagari, yardar Allah ta tabbata a gare su wanda ya
ya dace da Al-Qur'ani da sunnah, to, za mu
karveshi, idan kuma ba haka ba, to, littafin Allah
da sunnar Manzonsa aminci ya tabbata a gareshi
su suka dace mu bi, sai dai mu ba ma sukan wani
mutum da cin mutunci ko zagi cikin abin da yake
da savani, muna yi masu kyakkyawan zato na
niyyarsu, domin sun riski abin da suka gabata.
7. Tushe na bakwai: Duk wanda bai kai matakin iya
tantancewa tsakanin dalilai na hukunce-hukuncen
Fiqhu ba, to, ya bi wani shugaban mazahaba daga
mazahabobin addini (ahlus-Sunnah), amma an so
tare da wannan biyayyar ya yi qoqari iya
iyawarsa cikin fahimtar dalilansa, kuma ya karvi
duk wata nusarwa wadda take da dalili, matuqar
ya aminta da nagarta da kuma isuwa ta wanda ya
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
11
nusar da shi, kuma ya yi qoqarin cika tawayar
iliminsa in ya kasance daga ma'abota ilimi har ya
kai matakin tantance hukunce-hukuncen.
8. Tushe na Takwas: Savanin fahimta a cikin Fiqihu
ba dalili ne na rarrabuwar addini ba, kuma bai
kamata ya haifar da faxace-faxace da gaba ba,
kowanne Mujtahidi dai yana da ladansa, amma
wannan bai hana tantancewa ta ilmi cikin tsabta ba
a cikin mas‟aloli na savani cikin inuwar qauna
saboda Allah da taimakon juna domin kaiwa
izuwa gaskiya, ba tare da hakan ya kawo musu da
son kai abin zargi ba.
9. Tushe na Tara: Duk mas‟alar da ba ta ginu akan
aiki ba, to, kutsawa cikinta yana daga xorawa kai
nauyi wanda aka hana mu shi a shari‟ance, kamar
yawaita savani akan hukunce-hukuncen da ba su
faru ba, da kutsawa cikin fassarar ma‟anonin
ayoyin Al-Qur‟ani mai girma waxanda har yau ba
a gano ma‟anar su ba, da kuma fifitawa a tsakanin
Sahabbai yardar Allah ta tabbata a garesu, da abin
da ya faru a tsakaninsu na savani, kowanne dai
daga cikinsu yana da falalar abokantakar (Annabi)
da ladan niyyarsa.
10. Tushe na goma: Sanin Allah Maxaukakin Sarki da
kaxaita shi da kuma tsarkake shi, shi ne qololuwar
aqidar musulunci, ayoyin da suke siffanta Allah da
hadisansu ingantattu da abin da ya yi kama da
haka na daga kamanceceniya duka mun yi imani
da su kamar yadda suka zo, ba tare da tawili ba, ko
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
12
wuce gona da iri, ba zamu yi suka ga abin da ya zo
na savanin Malamai a cikinsa ba, abin da ya ishi
Manzon Allah (SAW) da Sahabbansa a cikin
wannan ya ishe mu,
Ma'ana: “Matabbata a cikin ilmi suna cewa, mun yi
imani da shi dukanninsu daga Ubangiji suke”.6
11. Tushe na Sha xaya: Dukkan bidi‟a a cikin addini
wadda ba ta da tushe da mutane suka kyautata ta
saboda son ransu- ta hanyar qari ne a cikinsa ko
ragi- to, vata ce, ya wajaba a yaqe ta a gama da ita
da hanyar da tafi dacewa wadda ba za ta haifar da
abin da ya fi bidi‟ar sharri ba.
12. Tushe na Sha biyu: Bidi‟o‟in da aka jingina su
cikin abin da yake da asali a shari‟a da wadda aka
haifar ta hanyar barin sunnah, da kuma lazimtar
wasu ibadu saki ba qaidi, savani na Fiqihu, kowa
yana da ra‟ayinsa, ba laifi da tantance gaskiya ta
hanyar dalilai da hujjoji.
13. Tushe na Sha uku: Qaunar mutanen kirki da
girmama su da yaba musu bisa abin da aka sani na
kyakkyawan ayyukansu, to, kusanci ne zuwa ga
Allah Maxaukakin Sarki, kuma waliyyai su ne
6 Suratu Ali Imran Aya ta (7)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
13
waxanda aka ambata cikin faxin Allah
Maxaukakin Sarki,
Ma'ana: “Su ne waxanda suka yi imani, kuma suka
kasance suna tsoron Allah”.7
14. Tushe na Sha huxu: Ziyarar qabari duk inda ya
kasance sunnah ce a shari‟a, amma ta hanyar da ta
dace da shari‟a, sai dai neman taimakon matattu,
ko su wane ne da kiransu domin neman taimako
da neman biyan buqatu daga gare su, a kusa suke
ko a nesa, da yi musu bakance, da qawata
qaburburansu da lulluvesu, da sanya musu fitilu da
shafarsu, da rantsuwa da wanin Allah da dukkan
abin da ya yi kama da wannan na daga bidi‟o‟i
(dukkanninsu) manyan zunubai ne da ya wajaba a
yaqesu ba kuma zamu yi wa waxannan (munanan)
ayyuka tawili ba domin toshe kafar varna.
15. Tushe na Sha biyar: Addu‟a idan aka haxa ta da
tawassali izuwa ga Allah da wani daga halittarsa,
to, wannan savani ne na fahimta cikin yadda ake
addu‟a, amma baya cikin mas‟aloli na aqida.
16. Tushe na Sha shida: Wata al‟ada ta kuskure ba ta
sauya haqiqanin lafazin shari‟a, sai dai ya wajaba
a qarfafa wajen iyakance ma‟anonin abin da ake
nufi da ita, da tsayuwa akan ta, kuma dole a
kiyaye daga kuskuren zance cikin sha‟anin addini
7 Suratu Yunus Aya ta (63)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
14
da al‟amuran rayuwa, ana duba ne ga asalin abin
ba wai sunansa ba.
17. Tushe na Sha bakwai: Aqida ita ce tushen aiki,
kuma aikin zuciya ya fi aikin gavvai muhimmanci,
kuma cikar su gaba xaya shi ne abin da ake nema
a shari‟ance, duk da yake an fi buqatar aikin
zuciya (quduri) akan aikin gavvai.
18. Tushe na Sha takwas: Musulunci yana „yanta
qwaqwale ne, kuma yana zaburarwa a bisa nazari
cikin halittu, kuma yana xaukaka qimar ilmi da
Malamai, “Hikima vataccen kayan mumini ce, duk
inda ya same shi, to, shi ne mafi cancantar mutane
da shi”.
19. Tushe na Sha tara: Hujja ta shari‟a da ta hankali
kowacce tana zaman kanta ne, sai dai ba su da
savani cikin yankakkiyar hujja, ingantacciyar hujja
ta ilmi ba ta cin karo da qa‟ida tabbatacciya ta
shari‟a. idan hujjoji biyu suka haxu, hujja ta zato
da yankakkiyar hujja, to, ana xaukar yankakkiya
ne, idan kuma dukkansu hujjoji ne na zato, to,
hujja ta shari‟a it ace abar xauka, har a tabbatar da
hujja ta hankali ko a watsar da ita.
20. Tushe na Sha ashirin: Ba ma kafirta wani musulmi
da ya yi furuci da kalmar shahada kuma ya yi aiki
da abin da ta qunsa, kuma ya bayar da farillai- ko
da ra‟ayi ko da savo- sai dai in ya yi furuci da
kalmar kafirci, ko ya musanta wani sannannen abu
na addini, ko kuma ya qarya ta Al-Qur‟ani, ko ya
fassara shi ta fuskar da qa‟idar harshen larabci ba
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
15
za ta karve shi ba ta kowanne hali, ko ya aikata
wani aiki na kafirci qarara wanda ba zai karvi
wani tawili ba.
Idan xan uwa Musulmi ya san addininsa ta waxannan
Tuwasu (guda ashirin), to haqiqa ya fahimci takensa
wanda yake cewa, 'Al-Kur‟ani shi ne tsarin (shari‟ar) mu,
kuma Manzo shi ne abin koyinmu'.
2. Al-Ikhlas (Tsarkake Niyya) Abin da nake nufi da Al-Ikhlas shi ne:
Xan uwa Musulmi ya nufi Allah da gwagwarmayarsa
da ayyukansa da jihadinsa baki xaya tare da neman
yardarsa da kyakkyawan sakamakonsa, ba tare da hangen
wata riba (ta duniya) ba, ko shuhura, ko matsayi, ko suna,
ko shugabanci, ko jinkiri, da haka ne zai zama cikakken
soja (xan gwagwarmaya) wayayye, mai kyakkyawar
aqida, ba soja mai neman abin duniya da amfaninta ba.
Ma'ana: "Ka ce lallai salla ta da yanka na, da rayuwa
ta da mutuwa ta (duka) suna ga Allah Ubangijin talikai,
ba shi da abokin tarayya, kumka da haka aka umarce ni
(na kasance)".8
8 Suratul An'am Aya ta (162)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
16
Ta haka ne xan uwa Musulmi yake sanin takensa da
yake cewa, "Allah ne manufar mu'. Da kuma 'Allah ne
mai girma, Godiya ta tabbata ga Allah'.
3. Al-Amal (Aikin Addini) Abin da nake nufi da Al-Amal shi ne:
Abin da Ilmi da Ikhlasi yake haifarwa,
Ma'ana: "Ka faxa musu, (ku tashi) ku yi aiki, da sannu
Allah zai ga aikinku da Manzonsa, sannan kuma a mayar
da ku zuwa ga masanin abin da yake a voye da abin da
yake a bayyane, kuma ya saka muku da abin da ku ka
kasance kuna aikatawa".9
Matakan aiki da ake nema ga xan uwa magaskaci su
ne;
Gyaran Kansa: Ta yadda zai zama; Mai qarfin
jiki. Mai kyawawan xabi'u. Mai wayayyen tunani. Mai
neman na kansa. Mai kuvutacciyar aqida. Mai
ingantacciyar ibada. Mai yaqar zuciyarsa. Mai tattalin
lokacinsa. Mai tsara al'amuransa. Mai amfanar waninsa.
Wannan wajibin kowanne xan uwa ne a karan kansa.
Samar da Gida na Musulunci: Ta yadda
zai xora iyalansa akan fahimtarsa da kiyaye ladubban
Musulunci a dukkan rayuwar gida, da kuma zavin mace
tagari, da tsayar da ita akan haqqinta da wajibinta, da
9 Suratut-Tauba Aya ta (105)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
17
kyautata tarbiyyar 'ya'ya da yaran gida, da xora su a kan
koyarwar Musulunci, wannan ma wajibin kowanne xan
uwa ne a karan kansa.
Fadakar da al'umma: Ta hanyar yaxa
ayyukan alheri a cikinsu, da yaqar miyagun xabi'u, da
qarfafa gwiwarsu a kan kyawawan xabi'u, da umarni da
kyakkyawan aiki da gaggauta aikata alheri, da janyo
hankalin sauran al'umma zuwa wayayyen tunani na
Musulunci, da rina gaba xayan rayuwarsu da shi, wannan
ma wajibin kowanne xan uwa ne a karan kansa, kuma
wajibin al'umma ne mai son aikin musulunci.
'Yanta Kasa: Ta hanyar kuvutar da ita daga
dukkan baren shugaba- wanda ba ya bin tsarin musulunci-
xan siyasa ne, ko xan jari hujja, ko xan gurguzu. Gyaran Hukuma: Har ta zama ta musulunci
tsantsa, ta haka ne za ta sauke nauyin ta a matsayin ta na
mai hidima ga al'umma, kuma ta yi aiki domin tabbatar
da maslahar al'ummarta. Gwamnatin Musulunci ita ce
wadda shugabanninta suka kasance musulmi ne mai
aikata wajiban Musulunci, ba masu bayyana savo ba,
kuma ita ce take zartar da hukunce-hukuncen musulunci
da koyarwarsa. Ba laifi ta yi aiki da wanda ba musulmi ba, ya yin da
hakan ya zama dole, amma ba a cikin jagorancin al'umma
na kai tsaye ba,10
ba za a yi la'akari da siffa da nau'i na
10
Kamar Shugaban qasa, Gwamna, Shugaban qaramar hukuma, da
makamancin haka.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
18
shugabancin na sa ba matuqar ya dace da qa'idojin
gwamnatin musulunci.
Yana daga siffofin gwamnatin musulunci; Kishin
al'umma, da tausaya musu, da adalci tsakanin mutane da
kamewa daga dukiyar al'umma, da kuma tattali a cikinta
(bunqasa ta).
Yana daga wajibin gwamnatin musulunci; Tabbatar da
zaman lafiya, da zartar da dokokinta, da yaxa ilmi, da
tanadin makamai da kula da lafiyar al'umma, da jawo
abubuwan amfani, da bunqasa tattalin arziqi, da tsare
dukiya, da qarfafa kyawawan xabi'u da kuma yaxa kiran
musulunci.
Yana daga haqqoqin gwamnatin musulunci (akan
al'umma)- matuqar ta sauke nauyinta; a qaunace ta, kuma
a yi mata biyayya, a taimaka mata ta hanya ba da rai da
dukiya (domin kare ta). Idan kuwa ta taqaita (wajen sauke
nauyin ta), sai a nusar da ita tare da nasiha, (idan kuma ta
qi karvar nasihar), sai a sauke ta a kuma nisance ta,
domin ba a biyayya da wani abin halitta cikin savawa
mahalicci.
Dawo da Daulolin musulunci kamar yadda suke a baya: Ta hanyar „yanto qasshe (daga
shugabancin da ba na musulunci ba, na Turawan yamma
da makamantansu), da raya xaukakarsu, da kusanto da
wayewarsu, da haxa kalmarsu, har sai an dawo da
jagorancin musulunci (a duniya) da aka rasa, da kuma
haxin kan da ya wargajje
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
19
Musuluntar da Duniya: Ta hanyar yaxa
da‟awar musulunci a dukkan sassan duniya,
Ma‟ana: “Har sai ya zama ba sauran fitina (kafirci),
addini gaba xaya ya zama na Allah”.11
…
Ma‟ana: “Kuma Allah ya qi (kafircin ya xaukaka), har
sai ya cika hasken (addini) sa”.12
Waxannan matakan guda huxu na qarshe wajibi ne a
kan duk wata haxaxxiyar jama‟a, kuma wajibin kowane
xan uwa ne a matsayinsa na xaya daga cikin jama‟ar, sai
dai suna da wahalar aikatawa ga wasu, kuma su suka fi
muhimmanci, mutane suna ganin kamar tatsuniya ne,
amma 'yan uwa Musulmi suna ganin sa a matsayin
tabbataccen abu, wallahi! Ba za mu tava yanke tsammani
ba har abada (na tabbatarsu), muna da kyakkyawan fata a
gurin Allah,
Ma’ana: "Allah shi ne mai rinjaye cikin al'amarinsa, sai dai mafi yawan mutane basu sani ba".
13
11
Suratul Baqara Aya ta (193) 12
Suratut Tauba Aya ta (32) 13
Suratu Yusuf Aya ta (21)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
20
4. Al-Jihad: Abin da nake nufi da Al-Jihad shi ne:
Jihadi farilla ne mai xorewa har zuwa tashin alqiyama,
da manufar faxin Manzon Allah (SAW), “Wanda duk ya
mutu bai yi yaqi ba, kuma bai yi niyyar yaqin ba, to, ya
mutu mutuwar jahiliyya”.14
Matakin farko na Jihadi shi ne qin abu a zuci, mafi
xaukakarsa kuwa shi ne yaqi a tafarkin Allah, a tsakanin
waxannan akwai Jihadin harshe (wa‟azi), da na rubutu, da
na makami, da faxar gaskiya a gaban azzalumin shugaba,
da‟awa ba ta rayuwa sai da Jihadi, gwargwadon xaukakar
da‟awa da faxaxarta, shi ne gwargwadon girman Jihadi
saboda ita, kuma girma kuxin da take buqata domin
qarfafarta, kuma shi ne gwargwadon girman ladan
ma‟aikatanta (a lahira),
…
Ma‟ana: “Kuma ku yi Jihadi a tafarkin Allah, haqiqanin
Jihadi”.15
Da haka ne za ka fahimci ma‟anar takenka da kake
cewa, „Jihadi shi ne tafarkinmu‟.
5. At-Tadhiya (Sadaukarwa) Abin da nake nufi da At-Tadhiya shi ne:
Bayar da rai da dukiya da lokaci da rayuwa da komai
domin cim ma manufa, a duniya ba wani Jihadi (da zai ci
nasara) ba tare da sadaukarwa ba, sadaukarwa ita ce mafi
14
Muslim Kitabul Jihad Hadisi na (191) 15
Suratul Hajj Aya ta (78)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
21
girma a cikin wannan tafiyar tamu, saboda ita ke samar
da gwaggwavan sakamako da kyakkyawan lada, duk
wanda yake a cikin mu amma baya sadaukarwa, to, shi
mai laifi ne,
Ma‟ana: “Lallai Allah ya sayi rayukan muminai da
dukiyarsu, zai ba su aljanna…”.16
Ma‟ana: “Ka ce idan iyayenku da ‘ya’yanku da ‘ya’yanku
da ‘yan uwanku da matanku da danginku da dukiyoyin da
kuke taskancewa da kasuwancin da kuke tsoron
rushewarsa da masaukan da ku ke amincewa da su, su
suka fi soyuwa a gareku fiye da Allah da Manzonsa, da
16
Suratut Tauba Aya ta (111)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
22
Jihadi a tafarkinsa, to ku yi saurare, har sai Allah ya zo
da al’amarinsa”.17
Ma‟ana: “Wannan kuwa saboda qishirwa ba ta samunsa,
ko wata wahala (a tafarkin Allah)… Face an rubuta musu
ladan aiki nagari”.18
Ma'ana: "Kuma idan ku ka yi biyayya ga Allah, to, Allah
za ba ku kyakkyawan lada".19
Da wannan zaka Fahimci taken ka da kake cewa,
'Mutuwa a tafarkin Allah shi ne tsananin burinmu'.
6. Ad-Da'a (Biyayya) Abin da nake nufi da Ax-Xa'a shi ne:
Bin umarni da zartar da shi kamar yadda ya zo, a halin
qunci ne ko a yalwa, kana so ko ba ka so, saboda matakan
wannan da'awa guda uku ne;
At-Ta'arif (Yada Da'awa): Ma'anarsa yaxa
wannan da'awa a cikin gari ga kowa da kowa, tsarin
17
Suratut Tauba Aya ta (62) 18
Suratut Tauba Aya ta (120) 19
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
23
wannan da'awa a wannan mataki tsari ne irin na
gudanarwar qungiyoyi, kuma abin da a ka fi ba wa
muhimmanci a wannan mataki shi ne yin ayyukan alheri,
hanyar da ake bi kuwa ita ce, Wa'azi da faxakarwa, a
wani lokacin da samara da cibiyoyi na amfanin
al'umma,20
a wani lokacin da wasu hanyoyin daban.
Dukkan rassan 'yan uwa waxanda suka tabbata zuwa yau,
suna a kan wannan mataki ne na wannan da'awa, kuma
tsarin mulkinta shi yake tafiyar da ita, kuma rubutattun
saqonnin 'yan uwa da jaridunsu, suna qarin haske ne a
kanta, kuma kira a wannan mataki na kowa da kowa ne.
Kowanne mutum yana iya shigowa cikin wannan da'awa
matuqar ayyukanta sun yi masa, kuma ya yi alqawarin
kiyayye tsare-tsaren da ta shata, sai dai a wannan mataki
cikakkiyar biyayya ba ta zama dole gare shi ba, zai yi
biyayya ne gwargwadon yadda al'amarin ya kwanta masa
a rai.
At-Takwin (Tanadi Da Tsare-Tsare): A
wannan mataki ana nufin tace nagartattu daga cikin 'yan
uwa da za a xora musu ayyuka masu nauyi na jihadi tare
da haxe sashensu da sashe, kuma tsarin da'awa a wannan
mataki tsari ne na Sufanci tsantsa, ta vangaren tarbiyyar
zuciya, kuma tsari ne na Soja tsantsa ta vangaren aiki,
taken waxannan vangarori biyu a ko da yaushe shi ne;
Umarni da biyayya, ba tare da kai kawo ko kuma
20
Kamar dai yadda 'yan uwa na (J.T.I) suka samar da xakin shan
magani (Attajdid Medical Center) da kantin sayar da abinci a
farashi mai sauqi a shekarar 1995.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
24
kokwanto ko damuwa ba, rundunonin 'yanuwa
(Katibobi), suna misalta wannan mataki ne na wannan
da'awa, tsarinta shi ne wanda muka yi bayaninsa a cikin
'Risalat al-Minhaj'21
da kuma wannan 'Risalat at-Ta'alim22
Da'awa a wannan matakin kevantacciya ce, ba ta kowa da
kowa ba ce, sai wand ya yi shiri, shiri na gaske domin iya
xaukar nauyin jihadi mai gajiyarwa da xaukar dogon
lokaci, abu na farko da yake tabbatar da wannan tsari shi
ne cikakkiyar biyayya.
At-Tanfiz (Zartarwa): Da'awa a wannan
mataki Jihadi ne tsantsa ba sassauci a cikinsa, tare da
ayyuka masu bibiyar juna domin cim ma manufa, tare da
jarrabawa da bala'o'i irin waxanda ba mai jure su sai
magaskata a cikin imaninsu (daga 'yan uwa), ba abin da
yake lamuncewa a samu nasara a wannan matakin face
dai 'cikakkiyar biyayya'. A kan haka ne jerin 'yan uwa
Musulmi na farko suka yi caffa da wannan harka a ranar
5 ga watan Rabi'ul Awwal, 1359 bayan hijira.23
Shigarka cikin wannan runduna da Karvar wannan saqo
da ka yi da kuma alqawarinka ga wannan caffa, shi zai
sanya ka cikin jeri na biyu (na 'yan gwagwarmaya), jeri
na uku kuma na tafe, ka riqa kiyayewa cikin abin da ka
21
Shi ma wani saqon da Shaihin Malamin ya rubuta, yana nan
cikin littafinsa 'Majmu'ur-Risalat'. 22
Shi ne wannan saqo da aka fassara 23
Kamar yadda 'yan uwa suka sami kansu a shekarar 1996, bayan
yanke kan kafiri Gideon Akaluka wanda ya ci mutuncin Al-
Qur'ani.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
25
lazimtawa kanka kana kuma lissafa kanka cikin masu
qoqarin cikawa.
Ath-Thabat (Tabbata) Abin da nake nufi da Ath-Thabat shi ne:
Xan uwa ya tabbata a cikin aikin gwagwarmay, mai
qoqari wajen cim ma manufarsa komai tsawon zamani da
yawan shekarun da aikin zai xauka har ya sadu da Allah a
kan haka, yana mai rabauta da xayan kyawawa guda biyu;
Ko dai ya cim ma manufa (tabbatuwar addini), ko kuma
ya samu shahada a qarshen rayuwarsa,
Ma'ana: "Daga muminai akwai wasu mazaje da suka
gaskata abin da suka yi wa Allah alqawari, daga cikin su
akwai waxanda suka cim ma burinsu (suka samu
shahada), daga cikinsu kuma akwai waxanda suke jiran
(samun shahada), kuma ba su sauya ba (sauka daga
manufarsu ba) sauyawa".24
Tsawon lokaci a wajen mu hanya ce ta warware wasu
matsalolin, domin tafiyar doguwa ce mai nisan zango,
mai yawan kwazazzabai, sai dai duk da haka ita ce hanyar
hanya xaya tilo ta kaiwa ga manufa, tare da samun
gwaggwavan lada.
24
Suratul Ahzab Aya ta (23)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
26
Ka sani cewa dukkannin waxannan hanyoyi guda
shida suna buqatuwa izuwa kyakkyawan shiri da amfani
da dama da aiwatarwa daki-daki, kowane abu dai yana da
lokacinsa,
Ma'ana: "Suna cewa yaushe ne shi (tabbatuwar nasara),
ka ce a kusa da zuwa take".25
7. At-Tajarrud (Tsiraituwa) Abin da nake nufi da At-Tajarrud shi ne:
Ka gamsu da wannan fahimta ta ka (ta gwagwarmaya)
daga watanta ko wacce iri ce, domin ita ce maxaukakiyar
fahimta wadda ta tattare dukkanin fahimtar addini,
…
Ma'ana: "Rinin Allah, wa ya fi Allah iya kyawon rini".26
...
Ma'ana: "Haqiqa kyakkyawan koyi ya kasance a gare ku
cikin (rayuwar) Ibrahim da waxanda suke tare da shi ya
yin da suka cewa mutanensu, lallai mu mun yi muku
25
Suratul Isra'i Aya ta (51) 26
Suratul Baqara Aya ta (138)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
27
tawaye gare ku da kuma abin da ku ke bautawa koma
bayan Allah, mun kafirce muku, kuma gaba da qiyayya ta
qullu a tsakanin mu da ku har abada, har sai kun yi imani
da Allah shi kaxai".27
Mutane a gurin xan uwa magaskaci (xan gwagwarmaya)
xayan shida ne; Musulmi xan gwagwarmaya, ko Musulmi
Jarumi, ko Musulmi mai savo, ko kafirin amana, ko xan
adawa, ko abokin gaba, kowanne yana da hukuncinsa a
shari‟a, a iyakokin waxannan rabe-rabe a ke auna mutane
da qungiyoyi, kuma ta haka ne ake samun fahimtar juna
ko gaba.
8. Al-Ukhuwwa (‘Yan uwantaka) Abin da nake nufi da Al-Ukhuwwa shi ne:
Ruhi da zukata su xauru da igiyar aqida, domin ita
aqida ita ce mafi qarfi, kuma mafi tsada, „yan uwantaka ta
imani kuwa ita ce „yan uwantaka, rarrabuwa kuwa „yar
uwar kafirci ce, qarfi mafi girma shi ne qarfin haxin kai,
ba a samun qarfi kuwa said a soyayya, mafi qarancin
qauna shi ne kuvutar zuciya (rashin riqo ga kowa), mafi
girman qauna kuwa shi ne fifita wani (a kan ka),
Ma‟ana: “Wanda ya magance rowar kansa, waxannan su
ne masu babban rabo”.28
Xan uwa magaskaci yana ganin „yan uwansa sun fi shi
cancanta fiye da kansa, domin idan ya bar sub a shi da
27
Suratul Mumtahanati Aya ta (4) 28
Suratul Hashar Aya ta (9)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
28
wasunsu (waxanda suke da irin fahimtarsu), su kuwa za
su ci gaba da aikinsu ka da babu shi, kura tana cinye
dabbar da ta ware, shi kuwa mumini da xan uwansa
mumini kamar gini ne da sashensu ke qarfafar sashe,
…
Ma‟ana: “Muminai maza da Muminai mata sashensu
masoya sashe ne”.29
Haka ya kamata mu kasance.
9. Ath-Thiqa (‘Yan uwantaka) Abin da nake nufi da Ath-Thiqa shi ne:
Nutsuwar xan gwagwarmaya ga jagoransa cikin
al‟amuransa da ikhlasinsa, nutsuwa mai zurfi wadda take
haifar da soyayya da girmamawa tare da biyayya,\
Ma‟ana: “Ina rantsuwa da Ubangijinka ba za su yi imani
ba har sai sun shugabantar da kai a cikin abin da ya faru
a tsakaninsu, sannan ba za su ji wani qunci cikin
zukatansu ba cikin abin da ka hukunta, kuma su miqa
wuya miqawa”.30
Shi jagora wani yanki ne na da‟awa, kuma da‟awa ba ta
tabbata ba tare da jagoranci ba, gwargwadon amincin da
ke tsakanin jagora da rundunarsa shi ne gwargwadon
qarfin tsarin jama‟ar yake kasancewa, shi ne kuma
29
Suratut-Tauba Aya ta (71) 30
Suratun Nisa‟i Aya ta (65)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
29
gwargwadon kyawun tsare-tsarenta da kuma nasararta
wajen cim ma manufa da kuma fin qarfin duk abin da zai
baijiro mata na tsanani da wahalhalu.
Ma‟ana: “Abin da ya fi a gare su. Biyayya da kyakkyawar
magana”.
Jagoranci a cikin da‟awar „yan uwa yana da haqqi irin
na uba akan xansa da soyayyar zuciya, da haqqin malami
akan xalibinsa, da Shehi wajen tarbiyyar zuciya, da kuma
jagora cikin hukuncin shugabancin gwagwarmaya gaba
xaya. Da‟awar mu ta haxe dukkan waxannan vangarori
gaba xaya. Amintuwa da kuma jagoranci shi ne kan gaba
wajen nasarar kowacce da‟awa.
Saboda haka ya wajaba ga xan uwa magaskaci ya yi
wa kansa waxannan tambayoyi domin ya fahimci
matsayin amincinsa da jagorancinsa;
1. Shin ka zauna da jagoranka, ka san wani abu daga
cikin rayuwarsa?
2. Shin ka aminta da isuwarsa cikin jagorancin da
ikhlasinsa.
3. Shin a shirye kake da karvar umarnin sa cikin abin
da bai sava wa shari‟a ba, ba tare da musu ko
jayayya ba, tare kuma da yin nasiha da faxakarwa
akan abin da ya fi dacewa?
4. Shin a shirye kake ka ajiye ra‟ayinka, ka xauki na
jagoranka a lokacin da umarninsa ya ci karo da
abin da ka sani akan abubuwa da babu nassin
shari‟a akansu?
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
30
5. Shin a shirye kake ka ba da duk harkokinka na
rayuwa ga harkokin gwagwarmaya? Kuma shin ka
amince da cewa jagoranci yana da ikon aiwatar da
maslahar al‟umma ba maslaharka ta kai kaxai ba?
Ta hanyar amsa waxannan tambayoyi da
makamantansu ne xan uwa zai iya kanmata gwargwadon
alaqarsa da jagora da kuma amintuwarsa da shi, amma dai
zukata a gurin Allah suke yana sarrafa su yadda ya so.
Ma'ana: "Da za ka ciyar da duk Abin da ke bayan
qasa gaba xaya, (don ka haxa zukantansu) ba za ka iya
haxa zukatansu ba, sai dai Allah shi ne ya haxa tsakanin
zukatarsu, lallai shi mabuwayi ne mai hikima".31
Ya kai xan uwa magaskaci.
Gamsuwar ka da waxannan rukunnan (guda goma da
suka gabata), to, ya wajabta maka waxannan ayyuka
domin ka zama qwaqqwaran bulo na ginin al‟umma ta
gari;
1. Ka samar wa kanka wani wuridi a kullum daga Al-
Qur‟ani mai girma wanda bai gaza izu biyu ba, ka
yi qoqarin kada ka wuce wata guda baka yi sauka
ba, amma kada ka yi sauka cikin qasa da kwana
uku.
31
Suratul Anfal Aya ta (63)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
31
2. Ka kyautata karatun Al-Qur‟ani ka kuma riqa
sauraransa, kuma ka dinga tuntuntuni a cikin
ma'anoninsa, kuma ka karanta tarihin Annabi, da
tarihin magabata na qwarai gwargwadon samun
lokacin ka, mafi qarancin abin da zai wadatar da
kai a cikin hakan shi ne littafin 'Hummatul Islam'32
.
Kuma ka yawaita karanta hadisan Manzon Allah
(SAW), kuma a qalla ka haddace hadisai na arba'in
na Imamun Nawawiy, kuma ka karanta wani abu
da ya shafi Tauhidi, da kuma wani abu da ya shafi
Fiqihu.
3. Ka riqa gaggauta ganin likita domin duba
lafiyarka, da shan maganin da ya dace da
cututtukanka, ka muhimmantar da abubuwan dake
kawo qarfin jiki, da riga-kafin cututtuka, kuma ka
nisanci abubuwan dake kawo raunin jiki.
4. Ka nisanci shan kofi da gadagi da makamantansu
na daga abubuwan da ke hana barci da gajiya, kada
ka sha su sai da wata larura (ko umarnin likita), ka
nisanci taba kwata-kwata.
5. Ka kula da tsabtar jikinka da tufafinka da abincinka
da gurin zamanka da gurin aikinka, domin an gina
addini a kan tsabta.
6. Ka zama mai gaskiyar magana, kada ka yi qarya
har abada.
7. Ka zama mai cika alqawari ko wane iri, kada ka
sava alqawari duk rintsi.
32
Ko kuma 'Khulasatun Nurul Yaqin (1-3)
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
32
8. Ka zama mai qarfin qirji, da juriya, mafi xaukakar
jarumta shi ne bayyana gaskiya da voye sirri, da
Karvar gyara da yi wa kai adalci, da mallakar kai
ya yin fushi.
9. Ka zama mai nutsuwa da himma ko da yaushe,
amma kada hakan ya hana ka barkwanci na
gaskiya, da murmushi da sakin fuska.
10. Ka zama mai yawan kunya, mai kasashi, mai
farinciki da kyakkyawan abu, mai damuwa da
mummuna, kuma ka zama mai qasqantar da kai ba
tare da wulaqantar da kai ba, da kuma daqile kai,
ka nemi abin da yake qasa da matsayinka, domin
kasadu izuwa matsayin naka.
11. Ka zama mai adalci, mai ingantaccen hukunci
cikin kowanne abu, kada fushi ya hana ka ganin
kyakkyawan abu, kuma kada so ya hana ka ganin
laifi, kuma kada savani ya hana ka ganin alheri, ka
faxi gaskiya ko a kanka ne, ko ga wanda ka fi so
komai xacinta.
12. Ka zama qwararre cikin yiwa jama‟a hidima, kana
mai jin daxi idan ka taimaki waninka, ka dinga
duba marasa lafiya, ka dinga taimakon mabuqata,
da raunana, ka tausaya wa wanda ya shiga wani
hali koda da kyakkyawar kalma ne, idan ba yadda
za ka iya yi masa), ko da yaushe ka zama mai
gaggawar aikata alheri.
13. Ka zama mai tausayi, mai yawan kyauta, mai
sauqin hali, mai afuwa da rangwame, mai tashin
zuciya, mai yawan haquri, ka zama mai tausaya wa
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
33
mutane da dabbobi, mai kyakkyawar mu'amala da
mutane, mai kiyaye ladubban musulunci na
zamantakewa, ka tausayawa yara, kuma ka
girmama manya, ka buxawa xan uwanka gurin
zama, kada ka dinga bincika laifukan mutane, ko
kuma yi da mutane, da surutai marasa amfani, ka
nemi izini wajen shiga gidan mutane da bankwana
da su ya yin tafiya, da sauran halaye na qwarai.
14. Ka yi qoqarin iya karatu da rubutu, ka dinga
yawan karanta rubuce-rubucen „yan uwa da
jawabansu da mujallarsu da makamantasu, ka
samarwa kanka xakin karatu (Laburari) komai
qanqantarta, ka qware a cikin fannin ilimin ka idan
kana da wani fanni da ka xauka, ka dinga nuna
damuwarka cikin da al‟amuran al'umma na
musulunci, wanda zai baka damar tunani da fitar da
hukunci mai dacewa da fahimtarka (ta
gwagwarmaya).
15. Ka samarwa kanka wata sana‟a ta dogaro da kai
komai wadatarka, kuma ka fifita sana‟a mai „yanci
(ba zama da qarqashin wani ba) komai baiwar
iliminka.
16. Kada ka dogara da aikin gwamnati, domin shi ne
mafi quncin hanyoyin neman arziki, amma kada ka
yi watsi dashi idan ka samudama, sai dai idan ya ci
karo da wani aiki na gwagwarmaya da zai hana ka
yinsa.
17. Ka kiyaye matuqa wajen kyautata aiki da
sana‟arka ba tare da algus ko sava alqawari ba.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
34
18. Ka zama mai sauqin hali wajen karvar haqqinka,
kai kuma ka cika haqqin mutane ba tare da ka
tauye musu ba, ba sai sun nema ba, kada ka zama
mai taurin bashi.
19. Ka nisanci caca da dukkan nau‟ointa ko da wace
manufa aka yi ta, kuma ka nisanci hanyoyin neman
abinci na haram komai irin ribar dake cikinta.
20. Ka nisanci kuxin ruwa (riba) cikin ko wacce irin
mu‟amala, ka tsarkake kanka daga gare shi gaba
xaya.
21. Ka taimakawa tattalin arzikin musulunci ta hanyar
qarfafa masana‟antu da cibiyoyin tattalin arziki na
musulmi ka lura da inda kuxaxenka ke shiga, kada
ka yarda su faxa hannun wanda ba musulmi ba,
kada ka sai tufafi ko wani abinci (da
makamantansu), sai waxanda suka fito daga
kamfanonin qasashan musulmi.
22. Ka dinga ware wani kaso na dukiyar ka ga
gwagwarmaya, kuma ka fitar da zakka daga cikin
ta idan ta wajaba akanka, kuma ka fitar da wani
abu komai qanqantarsa domin taimakon raunana
da mabuqata.
23. Ka dinga ajiye wani abu daga abin da kake samu
komai qanqantarsa domin wasu abubuwa dake iya
tasowa da ba ka san da su ba.
24. Ka yi qoqarin iyakacin iyawarka wajen raya
al‟adun Musulunci da kawar da munanan xabi'u a
dukkanin vangarorin rayuwa kamar; Gaisuwa, da
maganganu, da kwanan wata, da tufafi, da kayan
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
35
ado na xaki, da guraren aiki da na hutu
(shaqatawa) da abinci da abinsha, da zuwa da
komawa, da baqincikin da farinciki da sauransu
(dukkansu ka yi irin na musulunci).
25. Ka qauracewa kotunan gargajiya da duk wani
hukunci da ba na musulunci ba, kuma ka
qauracewa qungiyoyi da jaridu da makarantu da
cibiyoyin da suke savawa fahimatar ka ta
Musulunci.
26. Ka dauwama cikin kusantar Ubangiji maxaukakin
Sarki, da yawan tuna lahira, da yi mata tanadi, ka
riqe hanyoyin samun yardar Allah da himma da
azama, ka kusanci Allah da yawaita nafilfili na
ibadu kamar; sallolin dare, da azumin kwana uku a
kowanne wata, da yawaita zikiri a baki da zuciya,
ka dinga karanta addu'o'i na sunnah a kowane
lokaci.
27. Ka dinga kyautata tsarki, ka dawwama cikin
alwala a yawancin lokuta.
28. Ka kyautata sallah, ka dinga yin ta a kan lokacinta,
ka dinga yinta a cikin jam‟i a koda yaushe.
29. Ka azumci watan Ramadan, ka yi aikin hajji idan
ka sami iko, ka aikata su a yanzu idan kana da iko.
30. Ko da yaushe ka kasance cikin niyyar jihadi, da
son shahada, kuma ka yi kyakkyawan shiri domin
hakan.
31. Ka dinga yawaita tuba da Istigfari koda yaushe,
kuma ka nisanci qananan laifuka ballantana manya,
ka warewa kanka wani lokaci kafin kwanciya barci
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
36
da zaka yiwa kanka hisabi cikin abin da ka aikata
na alheri ko na sharri, ka dinga kiyaye lokaci
domin lokaci shi ne rayuwa, kada ka bari ya wuce
ba tare da ka amfane shi ba, ka nisanci shubuha
domin kada ka faxa cikin haramun.
32. Ka yaqi zuciyarka yaqi mai tsanani har sai ka fi
qarfinta, kuma ka dinga runtse idanunka ga barin
kallon haramun, kuma ka fi qarfin sha‟awarka, ka
biya buqatar sha‟awarka ta hanyar halal, ka yi
qoqarin kiyaye ta daga haram ta kowanne hali.
33. Ka nisanci giya da sauran kayan maye gaba xaya.
34. Ka nisanci miyagun abokai mavarnata da guraren
savon Allah.
35. Ka yaqi guraren sharholiya ballantana ma ka
kusance su, kuma ka nisanci nuna isa da wadata.
36. Ka yi qoqarin sanin „yan uwa na cikin Katibarka
xaya bayan xaya, cikakken sani, kuma ka sanar da
su kanka cikakkiyar sanarwa, ka basu cikakken
„yan uwantakarsu na daga qauna da girmamawa da
taimako da fifita su akan ka, kuma ka dinga zuwa
tarurrukansu, kada ka qi zuwa said a wani uzuri da
ya fi qarfinka, ka qayatar da su da mu‟amalarka da
su ko da yaushe.
37. Ka nisanci duk wata qungiya ko jama‟a wadda
alaqar ka da ita ba za ta taimakawa da‟awarka ba,
musamman ma idan umarni aka baka da hakan.
38. Ka yi qoqarin yaxa da‟awarka a kowane guri, ka
dinga la‟akari da jagoranci cikin dukkan
al‟amuranka, kada ka tava yin wani aiki da zai
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
37
shafi martabar da‟awarka sai da izini daga
jagorancin ka, ko da yaushe ka kula da tarbiyyar
zuciyarka da kuma ayyaukan da aka xora maka, ka
dinga jin kanka a matsayin soja da yake a bariki
yana jiran umarni.
Ya kai xan uwa magaskaci!
A dunqule wannan shi ne da‟awarka, kuma
taqaitaccen bayani ne ga fahimtarka, za ka iya haxa
waxannan bayanai a cikin waxannan kalmomi guda biyar
masu zuwa;
1) Allah ne manufarmu
2) Annabi ne Manzonmu (abin koyin mu)
3) Al-Qur‟ani shari‟armu
4) Jihadi ne tafarkinmu
5) Shahada ita ce burinmmu.33
Za ka iya tattare waxannan a aikace cikin waxannan
kalmomi guda biyar;
1) Sakin fuska
2) Karatun Al-Qur‟ani
3) Sallah
4) Aikin soja; da
5) kyawawan xabi‟u.
Ka riqi waxannan abubuwa hannu biyu, idan kuma ba
haka ba za ka zauna cikin „yan talallavuwa da malalata da
masu wasa.
33
Wannan shi ne taken „yan uwa masu gwagwarmaya.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
38
Na tabbatar idan ka yi aiki da waxannan nasihohi,
kuma suka zama burin rayuwarka, kuma suka zama
qololuwar burinka, to, sakamakon ka shi ne xaukaka a
duniya da kuma samun alheri da yardar Allah a lahira
kuma muna tare da kai, kai ma kana tare damu, kuma
idan ka juya baya, ka bar aiki dasu, to ba mu ba kai, babu
wata alaqa tsakaninmu da kai, ko da ka shiga cikinmu,
kuma komai sunan da ka yi da kuma matsayinka a
cikinmu, kuma da sannu Allah zai yi maka hisabi akan
juyawa bayan da ka yi da mafi tsananin hisabi, sai ka zavi
abin da ya fi dacewa gareka. Muna roqon Allah shiriya da
dacewa mu da kai baki xaya.
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
39
Ya ku waxanda ku ka yi imani! Shin ba na shiryar da
ku a bisa wani kasuwanci da zai tserar da ku daga azaba
mai raxaxi ba?
1. Ku yi imani da Allah da Manzonsa
2. Ku yi jihadi a tafarkin Allah da dukiyoyinku da
rayukanku, wannan shi ne mafi alheri a gareku
idan kun kasance masu sani. (Sakomakon wannan
shi ne Allah)
a) Zai gafarta muku zunubanku
b) Kuma zai shigar da ku aljannatai waxanda qoramu
suke gudana a qarqashinsu, da masaukai kyawawa a cikin
aljannar dawwama, wannan shi ne rabo mai girma.
c) (Kuma zai qara muku) Da wani abin da kuke
qauna, (shi ne) nasara daga Allah.
d) Da buxi makusanci, kuma ka yi bushara ga
Muminai.
3. Ya ku waxanda ku ka yi imani! Ku kasance
mataimakan Allah, kamr yadda Isa xan Maryam
ya cewa Hawariyawa, wane ne zai taimake ni
izuwa Allah, sai Hawariyawa suka ce mu ne
mataimakan Allah, sai wata jama‟a daga Banu
Isra‟ila suka yi imani, wata jama‟ar kuma suka
kafirce, sai muka qarfafi waxanda suka yi imani
Risalatit-Ta’alim
Shahid Hasan al-Banna
40
akan abokan gabarsu, sai suka wayi gari suna
masu rinjaye.34
Amincin Allah da rahamarsa su tabbata a gareku.
Hasanal Bannah
An qare fassarar ranar
Asabar 23rd
Muharram, 1428 (10/02/2007)
Qarfe 11:20 na safe
34
Suratu Saffat Aya ta (14)
top related