hausa skit 3 exercises - bu

2
© Boston University LANGUAGE PROGRAM, 232 BAY STATE ROAD, BOSTON, MA 02215 www.bu.edu/Africa/alp [email protected] 617.353.3673 Exercises : I. Match the words in column one with the ones in column 2 from the glossary 1. Gurin da maza suke haɗuwa suna magana a. rantse da Allah 2. Ayyukan da ake yi kasuwa b. munahuki 3. Mutane masu kirki c. hwada 4. Mutumin da ba a ba amana d. mutanen arziki 5. Yi rantsuwa e. harkokin kasuwa II. Listen to and read the story and choose the correct answer from A, B, or C 1. Mutanen a hwada suna zancen …. A. saniya B. tumkiya C. sata 2. Mutumin ɗaya a hwada y ace a bar zancen ɓarawo a yi zancen ….. A. mace da tumkiya B. harkokin kasuwa C. yaro da kuɗi 3. Mutanen sun yi gudu sun tafi wajen da suka ji …. A. ana cin abinci B. ana ihu C. ana gudu 4. Lokacin da mazan suka isa inda ake ihu sai …. A. suka ga ɓarawo B. suka kama mata guda C. suka yi tafiyarsu 5. Ɓarawo ya so ya saci …. A. akuya B. riga C. tumkiya III. Answer the following questions in full sentences after listening to the text again 1. Mene ne maza a hwada suka ce an yi jiya?

Upload: others

Post on 27-Apr-2022

10 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Hausa Skit 3 Exercises - BU

 

©  Boston  University  

LANGUAGE  PROGRAM,  232  BAY  STATE  ROAD,  BOSTON,  MA  02215  www.bu.edu/Africa/alp  

[email protected]  617.353.3673  

Exercises :

I. Match the words in column one with the ones in column 2 from the glossary 1. Gurin da maza suke haɗuwa suna magana a. rantse da Allah 2. Ayyukan da ake yi kasuwa b. munahuki 3. Mutane masu kirki c. hwada 4. Mutumin da ba a ba amana d. mutanen arziki 5. Yi rantsuwa e. harkokin kasuwa II. Listen to and read the story and choose the correct answer from A, B, or C 1. Mutanen a hwada suna zancen ….

A. saniya B. tumkiya C. sata

2. Mutumin ɗaya a hwada y ace a bar zancen ɓarawo a yi zancen ….. A. mace da tumkiya B. harkokin kasuwa C. yaro da kuɗi

3. Mutanen sun yi gudu sun tafi wajen da suka ji …. A. ana cin abinci B. ana ihu C. ana gudu

4. Lokacin da mazan suka isa inda ake ihu sai …. A. suka ga ɓarawo B. suka kama mata guda C. suka yi tafiyarsu

5. Ɓarawo ya so ya saci …. A. akuya B. riga C. tumkiya

III. Answer the following questions in full sentences after listening to the text again

1. Mene ne maza a hwada suka ce an yi jiya?

Page 2: Hausa Skit 3 Exercises - BU

 

  2  

2. Mene ne suka ji lokacin da suka gudu suka tahi? 3. Wane abu ne suka tarda lokacin da suka isa a gurin? 4. Ko mazan sun gane mutumen da ake kira ɓarawo? 5. Mene ne mata suka yi ta yi ma ɓarawon?

IV. In no more than two (2) paragraphs, rewrite the story in your own words as if you are

telling it to a friend of yours. Then putting your notes aside recount it to your partner (pretending that he/she is your friend), as you work in pairs.

____________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________ . V. Listen to the story again and retell it to yet another person different from your partner in

exercise IV above.